Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Bin Uthman ya bayar da labarin yanda aka aika masa Kiristoci masu bushara har su biyu dan su mayar dashi kirista.
Malam yace har gida suka sameshi.
Ya jawo hankalin iyaye su kula da ‘ya’yansu.