Wednesday, January 15
Shadow

Bidiyo: Kalli abinda ya faru bayan Magidanci ya gano abokinshi na làlàta da matarsa

Wani magidanci ya gano abokinsa na lalata da matarsa wadda suka shafe shekaru 8 da aure.

Mutumin ya gano hakane bayan da yayi gwajin kwayoyin halitta wanda ake cewa DNA.

Bidiyon mutumin ya watsu sosai a kafafen sda zumunta inda aka ta tayashi Alhini.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda aka kama wani barawon kaza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *