
Bidiyon yanda aka tara Miliyan 10 a matsayin kudin fansa za’a kaiwa ‘yan Bindiga ya dauki hankulan mutane sosai a kafafen sada zumunta.
Rahoton Bidiyon yace an tara kudinne ta hanyar neman taimako.
Sannan ‘yan Bindigar sun nemi a kuma kai musu Lemu da kaza da sauran kayan abinci wanda suma sun kai Naira Miliyan 1.
Mutane dai sun yi ta Allah wadai kan lamarin.