Wednesday, March 18
Shadow

Bidiyo: Maganar Gaskiya Hadarin da Adam A. Zango yayi ya bugu, inji Gfresh bayan ya je duba Adam A. Zango

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, hadarin da Adam A. Zango yayi maganar gaskiya ya daku.

Yace kawai dai saidai ace Allah ya bashi lafiya.

Yace ba dan Allah ya kiyaye ba da saidai a ji wani labarin.

Gfresh ya bayyana hakane a wani sabon Bidiyon da ya saki.

https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7516246945053166904?_t=ZM-8xElmsXd0IH&_r=1

A baya dai Gfresh yayi kiran a daina yawan zuwa gaida Adam A. Zango saboda ya samu ya huta.

Karanta Wannan  An saki Mubarak Bala, ɗan Najeriyar nan da ya yi suna wajen sukar addini bayan shafe shekara huɗu tsare a gidan yari kan tuhume-tuhumen da suka shafi ɓatanci ga addini

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *