Saturday, December 13
Shadow

Bidiyo: Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya samu tarba me kyau a Karamar hukumar Chukun inda ya kai tallar ADC

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya samu tarba me kyau a karamar hukumar Chukun yayin wata ziyara da ya kai wajan yakin neman zaben cike Gurbi.

Ya godewa mutanen jihar bisa tarbar da suka masa.

Karanta Wannan  NNPP ta nemi afuwar Tinubu kan kalaman suka da ake zargin Kwankwaso ya yi masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *