Wednesday, January 15
Shadow

Bidiyo:Mace me noma ta dauki hankula

Wannan bidiyon budurwar da aka ganta tana Noma ya dauki hankulan mutane sosai a shafukan sada zumunta.

Da yawa sun yaba mata:

https://www.tiktok.com/@quingold11/video/7369533715455724805?_t=8mnmR1myjEj&_r=1

Wasu ma sunce zasu iya aurenta.

Karanta Wannan  Da ka zama talaka dake ta mazakuta, gara ka zama me kudin da be da mazakuta>>Sanata Shehu Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *