Saturday, July 20
Shadow

Bidiyo:Mace me noma ta dauki hankula

Wannan bidiyon budurwar da aka ganta tana Noma ya dauki hankulan mutane sosai a shafukan sada zumunta.

Da yawa sun yaba mata:

Wasu ma sunce zasu iya aurenta.

Karanta Wannan  Kalli hotunan 'yar shekaru 74 wadda sai ka rantse da Allah shekararta 17

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *