Tuesday, March 17
Shadow

Bidiyon dan Gidan Gwamnan Jihar Anambra da Budurwarsa Baturiya ya dauki hankula

Dan gidan Gwamnan jihar Anambra, Ya dauki hankula bayan da aka ganshi da baturiya budurwarsa suna shakatawa a kasar Waje.

Bidiyon ya dauki hankula inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi daban-daban.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1922988630781390911?t=b7NoSvFKsAxNgW8JJHEdGQ&s=19

Badai a bayyana a wace kasa ce yake ba.

Karanta Wannan  Da Duminsa: A karshe dai kasar Burkina Faso ta sako sojojin Najeriya 11 data kama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *