Wannan Alh. Ibrahim Mijinyawa ne mamallakin manyan shagunan Sahad stores dake Kaduna, Kano,Abuja, Da Nasarawa.
Rahotanni sun ce bashi da girman kai sam kuma baya cin bashin banki sannan yana kyautatawa ma’aikatansa sosai.
Kuma yana kokarin fitar da Zakka.