Friday, January 23
Shadow

Bidiyon Hajiya Shafa Wali nawa Hamisu Breaker likin manyan bandir din kudi ya dauki hankula

Bidiyon Hajiya shafa Wali na likawa Hamisu Breaker Bandir din manyan kudi ya dauki hankula a kafafen sadarwa inda da yawa ke tsinewa Talauci.

An ha Hamidu Breaker na wakar Shafa Wali inda ita kuma ke lika masa manyan kudade.

Karanta Wannan  An daure wannan malamar makarantar tsawon shekaru 30 saboda yiwa dalibanta maza Fyàdà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *