Anga Tauraruwar fina-finan Hausa, Nana Fiddausi Yahya namiji na mata kwalliya a wajan daukar fim.
Hakan yasa mutane ke mamakin dama wai namiji ne kewa taurarin fina-finan Hausa mata Kwalliya?
Lamarin dai ya jawo muhawara sosai.