Wednesday, April 8
Shadow

Bidiyon yanda aka kunyata wasu da aka kama suna lalata

Bidiyon yanda aka sa wani mace da namiji suka saka wando daya bayan kamasu suna lalata ya karade shafukan sada zumunta.

Rahotanni sunce lamarin ya farune a Garin Duala na kasar kamaru.

An ga mutane na binsu suna daukarsu hoto da shewa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Nifa ba zan iya yin Azumin watan Ramadana ba, dan kuwa dana fara jin yunwa, wasu muryoyi nake ji na magana akaina>>Inji Mawakiyar Amurka, Cardi B

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *