Wani kamfani me suna uban harkallah ya bayyana cewa zai baiwa Adam A. Zango tallar Naira Miliyan 10 ya zama jakadan kamfanin.
Shugaban kamfanin ne ya bayyana hakan.
Ya roki Adamu ya amince da wannan tayi daya masa.