Kasar Thailand ta halatta Luwadi da Madigo.
Majalisar kasar ta Thailand ta halasta Luwadin da Madigo ranar Talata.
'Yan majalisar 130 ne suka amince da wannan kudiri inda guda 4 suka ki amincewa.
Yanzu Sarkin kasar ne dai kawai ya rage ya sakawa kudirin dokar hannu kamin ta kammala zama doka.
A ranar Sallah dai wani hoton matashi da yaki yin sallar ya tsaya daukar hoto yayin da ake ruku'u ya dauki hankulan mutane inda aka rika kiransa da Shedan.
To she ba shi kadai bane suna da yawa.
Hotunan sauran matasan da suka yi irin hakan sun bayyana inda aka rika musu Allah wadai.
Kallesu a kasa:
Bidiyon ya bayyana dake ikirarin cewa, ana sayar da maza masu kwadayin fita waje neman aiki inda ake tursasa musu ana luwadi dasu.
https://www.tiktok.com/@ibrahim_nasir_mj/video/7377845445780835590?_t=8nGwXUZCbbi&_r=1
A baya dai mafi yawanci mata ne aka fi tunanin suna samun wannan matsala, amma sai gashi maza ma suna fuskantarta.
Wannan wani Bidiyo ne da ya dauki hankula a shafukan sada zukunta inda aka ga wata 'yar aiki ana mata hukunci saboda ta bude gabanta yaron gida ya tsosa.
https://twitter.com/northern_blog/status/1801608767458398349?t=-eHRX5_gG1bHIG2l1FpTAA&s=19
Da yawa dai sun alakanta wannan lamari da kallace-kallacen Fina-finan Batsa.
An daure Guy Mukendi me shekaru 39 tsawon shekaru 4 da wata 3 saboda cire kwaroron roba yayin jima'i ba tare sa sanin matar da yake jima'i da ita ba.
Shi da matar dai sun amince su yi jima'i amma da sharadin zai saka kwaroron roba.
Saidai ya yaudareta ya cire, anan ne ita kuma ta kaishi kara.
A dokar kasar Ingila, idan mutum ya cire kwaroron roba ba tare da amincewar matar da yake jima'i da ita ba to kamar ya mata fyade ne.
Mutumin dai ya bata hakuri inda yace dalilinsa shine ya dade bai yi jima'i ba amma duk da haka taki hakura inda ta yi amfani ma da sakon hakurin da ya aika mata a matsayin shedar cewa ya cire kwaroron robar.
Mutumin dai ya ki amsa laifinsa amma hujjojin da aka samu akansa sun tabbatar da ya aikata abinda ake zarginsa da aikatawa dan haka aka yanke masa hu...
Wasu malaman makaranta a kasar Amurka sun yi ritaya bayan da aka kamasu suna yunkurin yin taron dangi dan yiwa dalibinsu fyade.
Malaman mata sunansu Alexsia Saldaris da kuma Jennifer Larson dake koyarwa a makarantar Joseph Craig High School dake garin Janesville dake jihar Wisconsin.
An gano cewa, daya daga cikin malaman har ta aikewa da dalibin hotonta na batsa.
Bayan da aka tunkareta da maganar, ta amsa cewa lallai ta aikawa da dalibin hotunan batsa.
Hakanan sun kuma nemi dalibin ko zai sako musu karin wani dalibi ya zo su yi lalatar tare dashi.
Yanzu haka dai hukumar 'yansanda ta garin Janesville tana bincike kan lamarin.
Wasu alƙaluman hukumomin kare haƙƙin dan adam a duniya sun nuna cewa ana samun ƙaruwar cin zarafin ƙananan yara a wasu ƙasashen duniya musamman na Afrika, ta hanyar bautar da su, ko sanya su aikin wahala.
Bayanai sun nuna cewa akwai yara fiye da miliyan 87 a duniya da ke aikin karfi ko aikatau, kuma sun fi yawa ne a arewaci da kuma yammacin Afrika.
Arewacin Najeriya na daga cikin wuraren da wannan matsalar ke karuwa a cikin ƴan shekarun nan.
Bincike ya gano cewa matsalolin cin zarafin da yara kanana ke fuskanta na dakushe musu rayuwa, da janyo musu tsangwama a cikin al'uma da sauran su.
Kungiyar ba da agajin ta Save the Children ta ce tana bakin kokarinta wajen ganin an magance matsalolin, da tabbatar ganin an tallafawa wadanda suka samu kan su cikin irin wannan halin domin ing...
Wasu mata a kasar Rasha sun lakadawa wani mutum da yaki yin lalata dasu dukan kawo wuka har ya mutu.
An dai kama matan bayan faruwar lamarin.
Matan su biyu ne inda daya sunanta Martha me shekaru 37 sai kuma Rosa me shekaru 29.
Rahoton yace suna rawa ne tare da Alexandra me shekaru 63.
Rahoton yace sun nannaushi mutumin saboda yaki yayi lalata dasu. Bayan da suka kasheshi sai suka boye gawar a cikin wani rami.
Saidai an gano gawar mutumin kuma an kama matan inda aka gurfanar dasu a gaban kuliya.
An samu dalibai biyu na jami'ar Federal Polytechnic Bida, dake jihar Naija wanda masoya ne sun mutu a daki daya.
Dalibar me suna A'isha ta mutu ne a dakin saurayinta me suna Akin wanda shima an iskeshi ya mutu.
Kafar Sahara Reporters data ruwaito labarin tace an samesu duka bakunansu da kumfa wanda ake kyautata zaton guba ce suka sha suka mutu.
Saidai zuwa yanzu babu wani karin bayani kan lamarin amma 'yansanda sun dauki gawarwakin zuwa mutuware.
Hukumar makarantar tasu ma taki tace uffan kan lamarin.