Wednesday, January 15
Shadow

Abin Mamaki

Kalli Bidiyo: Yara ‘yan shekaru 15 zuwa 16 su 3 uwarsu daya ubansu daya wanda aka dauka daga Najeriya aka kaisu suna ka-ru-wan-ci a kasar Ghana

Kalli Bidiyo: Yara ‘yan shekaru 15 zuwa 16 su 3 uwarsu daya ubansu daya wanda aka dauka daga Najeriya aka kaisu suna ka-ru-wan-ci a kasar Ghana

Abin Mamaki
Bidiyon wasu kananan yara 'yan mata dake tsakanin shekaru 15 zuwa 16 su 10 da aka dauka daga Najeriya aka kaisu kasar Ghana yin karuwanci ya tayar da hankula. Bidiyon ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka gansu ana tambayarsu kowace na fadin shekarunta da jihar data fito, yawancinsu sun fito ne daga jihar Imo kuma daga cikinsu akwai guda 3 wanda uwarsu daya ubansu daya. https://twitter.com/Onsogbu/status/1799027863666262141?t=kBSG-jgJbFcfH_XL3BV3Rw&s=19 Ko da aka tambayesu iyayensu sun san sun tafi karuwanci? Sai suka ce a'a. Lamarin dai ya dagawa mutane hankula sosai inda akai ta musu Allah wadai. Tuni dai gwamnatin tarayya ta sanar da fara bincike kan lamarin. Ama kan hakane Gwamnatin ta yi sabuwar dokar da ta hana zuwan kananan 'yan mata da basu ci...
Kalli Bidiyo yanda Katon Maciji ya hadiye wata mata me suna Farida da ranta

Kalli Bidiyo yanda Katon Maciji ya hadiye wata mata me suna Farida da ranta

Abin Mamaki
Wani maciji a kasar Indonesia ya hadiye wata mata me suna Farida da ranta. Matar dai an yi tsammanin ta bace ne inda aka bazama nemanta. https://www.tiktok.com/@trending_viewz/video/7378214616637246762?_t=8n2JmKVzcQP&_r=1 Saidai jama'a sun ganota a cikin wani katoton maciji bayan da aka yanka macijin. Lamarin ya farune a kauyen Kalempang dake yankin South Sulawesi na kasar ranar Alhamis, saidai an ganota ne a cikin macijin ranar Juma'a. Farida dai 'yar kimanin shekaru 45 ce kuma tana da yara 4. Mijinta me suna Noni ya bayyana takaicin abinda ya faru inda yayi nadamar barinta ta fita ita kadai. Yace da suna tare da macijin be isa ya hadiyeta ba.