Friday, July 17
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Alhamis

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Alhamis ta farane akan Naira 1,379.50 akan kowace dala.

Farashin ya tashi zuwa Naira 1,380.00 akan kowace dala kamin daga baya ya sauko ya tsaya akan Naira 1,379.50.

A yau bamu samu farashin dalar na kasuwar bayan fage ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Baba Rabe yayi rawa a tsakiyar 'yan mata inda wasu ke cewa Talauci ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *