Monday, January 13
Shadow

Auratayya

INDA RANKA: Matar Aure ta ka$he mijinta a Yobe

INDA RANKA: Matar Aure ta ka$he mijinta a Yobe

Auratayya
Wata matar aure ‘yar shekara 22, Zainab Isa ta ka$he mijinta mai shekaru 25, Ibrahim Yahaya a wata rigima da suka yi a gidansu dake Unguwar Abbari da ke Damaturu a jihar Yobe. A Yau ta rundunar ƴan sandan jihar Yobe ta cafke wacce ake zargin wadda yanzu haka ƴaƴansu Biyu, domin gudanar da binciken musabbabin faruwar lamarin

Yadda ake saduwa da amarya daren farko

Auratayya, Jima'i
Da farko dai tunda har ake wannan tambaya, an daura aure ko ana daf da daurawa, dan haka muna tayaku murna. Bayan Abokai da kawaye sun tafi, zai kasance sauran kai kadai da amaryarka. Zaku yi Sallah raka'a biyu ku godewa Allah bisa wannan ni'ima da ya muku na zama mata da miji. Sannan zakawa matarka addu'a kamar haka: ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﺇِﻧِّﻰ ﺃَﺳْﺄَﻟُﻚَ ﺧَﻴْﺮَﻫَﺎ ﻭَﺧَﻴْﺮَ ﻣَﺎ ﺟَﺒَﻠْﺘَﻬَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻭَﺃَﻋُﻮﺫُ ﺑِﻚَ ﻣِﻦْ ﺷَﺮِّﻫَﺎ ﻭَﻣِﻦْ ﺷَﺮِّ ﻣَﺎ ﺟَﺒَﻠْﺘَﻬَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻪ ” ALLAHUMMA INNEE AS’ALUKA KHAIRAHA WA KHAIRA MA JABALTAHA ALAYYA WA A’UZUBIKA MIN SHARRIHA WA SHARRI MA JABALTAHA ALAIYAYA  Fassara:  “Ya Allah ina roqonKa alherinta da alherin da ka hallice ta a kansa, kuma ina neman tsari daga sharrinta da sharrin da Ka hallice ta a kansa.  (Abu Dawud da Ibn Majah da Ibn Sinni suka raw...

Addu ar saduwa da iyali

Addu'a, Auratayya
Addu'ar da ake karantawa yayin saduwa da iyali (ma'aurata) tana cikin Hadisin Annabi Muhammad (SAW). Ga addu'ar: Addu'ar Saduwa da Iyali "Bismillahi, Allahumma jannibna ash-shaytaana, wa jannibi ash-shaytaana ma razaqtana." Ma'anar Addu'ar "Da sunan Allah, ya Allah, ka nisantar da mu daga Shaidan, kuma ka nisantar Shaidan daga abin da Ka ba mu." Ladabin kwanciya da iyali yana da muhimmanci a cikin addinin Musulunci. Ga wasu muhimman ladabi da koyarwar da suka shafi wannan al'amari: Ladabi kafin, lokacin, da bayan saduwa da iyali Niyya da Addu'a: Kafin saduwa, ma'aurata su fara da niyya mai kyau da addu'a kamar yadda aka ambata a baya:"Bismillahi, Allahumma jannibna ash-shaytaana, wa jannibi ash-shaytaana ma razaqtana." Sirri da Kare Sirri: Ana so ma'aur...
Magidanci ya koka da cewa, Matarsa na barzanar Kàśhěśhi saboda ya kasa gamsar da ita a gado

Magidanci ya koka da cewa, Matarsa na barzanar Kàśhěśhi saboda ya kasa gamsar da ita a gado

Auratayya
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wani magidanci dan kimanin shekaru 49 ya koka cewa, matarsa na barazanar kasheshi saboda ya kasa gamsar da ita a gado. Lamarin ya farune a kasar Zambia inda mijin ya kai kara kotu. Matar ta kuma yi barazanar fara yin lalata da wasu a waje idaan mijin ya kasa gamsar da ita. Kafar Zambia Observer ta bayyana sunan mijin a da Dennis Sikanika inda tace matar kuma sunanta Faustina Chola. Saidai mijin yace tun kamin su yi aure, ya gayawa matar tasa cewa, shi ba...

Kuka a daren farko

Auratayya, Soyayya
Mafi yawanci bisa al'ada amare na kuka a daren farko da suka shiga dakin mijinsu bayan an daura aure. Saidai basu kadai ne ke wannan kukan ba. Da yawa ciki hadda iyayen amarya, uba da uwa dukan akan samu wadanda ke yin wannan kuka. Yawanci iyaye kan yi kukane bayan an daura aure a lokacin da ake tafiya da amarya zuwa gidan mijinta tana musu bankwana ko kuma suka gama yi mata nasiha. A daidai wannan lokaci hawaye yakan kwacewa iyayen amarya. Saidai wasu ba'a ganin nasu, suna yin na zuci ne kawai, ko kuma sai dare yayi sun ga gurbin diyarsu anan ne hawaye ko kukan zuci zasu fara bayyana a fuskar iyaye. Ita kuwa amarya a mafi yawan lokuta tana fara kukanta ne a yayin da aka kamota za'a sakata cikin mota dan zuwa gidan miji daga gidansu. Za'a tafi da ita tana kuka har zuwa...

Yadda amarya zatayi a daren farko

Auratayya
Amarya a daren farko, duk yake cewa ke ba bakuwa bace a wajen saurayinki, ya kamata ace ki zama me kunya a wannan dare. Saboda a bisa zuciyar ango yana tsammanin zaku yi abinda baki taba yi ba, dan haka ko da baki jin kunyarsa, a wannan dare ya kamata ki nunawa angonki kina jin kunyarsa da dardar na abinda zai faru a wannan dare. Wasu ma'auratan saboda dalilai da yawa, basa samun yin jima'i a wannan dare. Idan haka ta faru dake, sai muce kin zama 'yar gida, duk yadda kuka yi daidai ne ke da angonki tunda kun kwana a gado daya daki daya. Amma idan za'a yi jima'i a wannan dare, ko kusa kada ki nunawa angonki kin san me zai faru, ki barshi yayi komai da kansa, ko kuma ya jagoranci duk abinda zai faru a wannan dare. Kada ki ci kazar amaryaci sai ya miki tayi ko kumama ya baki a bak...

Addu’a ga mijina

Addu'a, Auratayya
A matsayinki na matar aure, ya kamata ki rika yiwa mijinki addu'a a gaban idonsa da bayan idonsa. Misali: Idan mijinki ya miki kyauta, ki gode masa da fatan Allah ya kawo karin Arziki. Idan mijinki ya kawo kayan abinci, ya miki dinki, yawa yara dinki ko sayen wani abin farantawa, ya kamata ki masa addu'a a gabansa a bayyane ya ji, hakan zai kara karfafashi da himmatuwa wajan kara yin kamar hakan ko fiye da hakan nan gaba. Hakanan ki koyawa 'ya'yanki godiya, idan nahaifinsu ya musu kyauta, su gode masa su kuma yi masa addu'ar budi da kariya: A yayin da mijinki ya fita nema kuma baya tare dake, yana da kyau ki sakashi a addu'a a yayin da kika yi sallar Walha, da sauran salloli na farilla. Ki mai fatan kariya daga sharrin mahassada, da sharrin karfe, da sharrin baki, da saur...