Friday, December 13
Shadow

Budurci

Wacece mace mai kyau

Auratayya, Budurci, Gaban mace, Jima'i, Kwalliya, Sha'awa, Soyayya
Shi kyau kala biyune Dana zahiri Dana badini. Kyan Zahiri shine Wanda ake gani da ido, watau fuska me kyau, dogon hanci, fari, da sauransu. Mace me Kyan zahiri za'a iya ganinta fara, doguwa, me matsakaitan mazaunai da matsakaitan nonuwa me fararen idanu, da fararen hakora sannan ta iya wanka. Saidai shi Kyan zahiri yana dusashewa musamman Idan girma ya fara kama mace, shiyasa ake son mace ta hada kyau biyu watau na zahiri dana badini. A lokuta da dama, mace zata iya samun kyan badini amma bata dana zahiri, to idan so samune, mace ta hada duka biyun, amma idan ya zama mutum zaba zai yi tsakanin mace me kyan badini bata dana zahiri da kuma me kyan zahiri bata dana badini, to a shawarce mutum ya dauki mace me kyan badini bata dana zahiri yafi. Shi kuma kyan badini, yawanci ba'a...

Yadda mace zata gane ta rasa budurcinta

Budurci
Rasa budurci zai iya zama ta hanyar yin jima'i ko ba ta hanyar jima'i ba. Dan mace bata taba yin jima'i ba hakan ba yana nufin har yanzu budurcinta na nan ba, tana ina rasa budurcinta ta hanyar yin aikin karfi ko kuma tura wani abu cikin farjinta. Likitoci sun ce wasu matan ma ba'a haihuwarsu da marfin farji wanda ake cewa budurci. Sannan idan mace ta rasa budurcinta za'a iya ganin jini kadan a gabanta. Saida ba kowace macce ke ganin jini bayan rasa budurci ba. Idan kuwa ta hanyar jima'i ne, ba lallaine mace ta ji zafi ba, ya danganta, misali idan Amaryace, ya kamata mijinta ya yi kokarin su yi wasa sosai dan gabanta ya kawo ruwa ta yanda idan suka fara jima'i ba zata ji zafi ba. Hakanan idan amarya ya kasance ta fara jin zafi, ya kamata a dakata. Ana iya amfani da b...

Maganin dawo da budurci

Budurci
Da zarar kin rasa budurcinki, babu wata hanya da a likitance aka santa da zaki iya dawo dashi. Budurci kamar wani marfine a kofar farjin mace wanda yake yagewa a yayin da namiji ya sadu da ita ko ta yi aikin wahala da dai sauransu. Saidai a gargajiyance, akwai magungunan da ake bayarwa wanda ake matsi dasu ko shafawa dake ikirarin cewa gaban mace zai iya matsewa kamar wadda bata taba rasa budurci ba. Amma babu tabbaci akan hakan, shi budurci idan ya tafi baya dawowa. Sannan akwai wadanda akewa tiyata wanda a turance ake cewa surgery wanda yana dawo da budurcin mace amma shima ba kamar na farko ba.