Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya gana da tsohon shugaban sojoji, Janar Christopher Musa
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da tsohon shugaban sojoji, janar Christopher Musa.
Tun bayan saukeshi daga shugabancin sojojin dai a yaune suka gana da shugaban kasar.
Ya shiga ganawa da shugaban kasar da misalin karfe 7 na yamma.








