Sunday, July 5
Shadow

Duk Labarai

Da Duminsa: EFCC sun kama Samha M Inuwa

Da Duminsa: EFCC sun kama Samha M Inuwa

Duk Labarai
Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC sun kama Tauraruwar fina-finan Hausa, SĂ mha M. Inuwa. An kama ta ne bayan da wani Bidiyonta ya yadu tana share majiya da takardar kudin Naira. EFCC tace bayan yaduwar Bidiyon, ta bibiyi Samha inda ta kamata Hukumar tace yanzu haka Samha na hannun EFCC ana bincike.
Kalli Bidiyon yanda Kwankwaso ke tambayar Gwamna Abba cewa be masa komai ba duk da kudi da ya kashe wajan tabbatar da Abban ya zama Gwamna

Kalli Bidiyon yanda Kwankwaso ke tambayar Gwamna Abba cewa be masa komai ba duk da kudi da ya kashe wajan tabbatar da Abban ya zama Gwamna

Duk Labarai
Daya daga cikin na hannun damar Kwankwaso ya bayyana cewa, bayan da aka shekara 2 a Gwamnatin Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf. Kwankwaso ya zaunar dashi ya tambayeshi me ya saka masa dashi bayan kudin da ya kashe na tabbatar da Abban ya zama gwamna? Yace Kwankwaso yace ko ihu mutum yawa Gwamnan, yana tsammanin ya saka masa ballantana wanda ya saka kudinsa ya taimakeshi ya zama gwamna. https://twitter.com/i/status/2018447842910892267