Kalli Bidiyon: Babu Malamin da ya isa ya halatta Waka da yin fim, Muna yi ne kawai dan neman kudi>>Inji Soja aboy
Tauraron me wakokin batsa, Soja Boy ya bayyana cewa, babu malamin da zai halasta maka yin waka da fim.
Yace suna yi ne kawai dan neman kudi.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.
https://www.tiktok.com/@maaunipodcast/video/7556479926325513490?_t=ZS-90GeY3GvsSO&_r=1








