Da Duminsa: Yanzu Haka Janar Christopher Musa ya jisa Majalisar Dattijai dan a tantanceshi a matsayin Ministan tsaro
Rahotanni daga Abuja na cewa, Janar Christopher Musa ya isa majalisar Dattijai dan a tantanceshi a matsayin Ministan tsaro
https://twitter.com/channelstv/status/1996205376778453341?t=nsyc5Yb0xLfouUFRkH4nUg&s=19
A jiyane shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aikewa da majalisar Dattijai da sunan Janar Christopher Musa dan ta tantanceshi.








