Sunday, March 1
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon Hilda Baci, wadda ta dafa shinkafa a Tukunya mafi girma a Duniya tana rokon mutane su je su ci saboda abincin ya musu yawa

Kalli Bidiyon Hilda Baci, wadda ta dafa shinkafa a Tukunya mafi girma a Duniya tana rokon mutane su je su ci saboda abincin ya musu yawa

Duk Labarai
Hilda Baci wadda ta dafa shinkafa a Tukunya mafi girma a Duniya ta fito tana rokon mutane dasu je su ci abincin. Tace abincin yana da dadi sosai. Hakan na zuwane bayan da aka rabawa mutane abincin amma duk da haka yayi saura. Buhunan Shinkafa Basmati 200 ne dai Hilda Baci ta dafa. https://twitter.com/Teeniiola/status/1966830748800864396?t=-XKgQF-twC0jc0_ouyWjKg&s=19
Kalli Bidiyo: Tukunya mafi girma a Duniya da aka dafa shinkafa a ciki ta karye

Kalli Bidiyo: Tukunya mafi girma a Duniya da aka dafa shinkafa a ciki ta karye

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar Legas na cewa, Tukunyar da aka dafa shinkafa mafi girma a Duniya ta karye. Tukunyar dai wadda Hilda Baci ta dafa shinkafa dafaduka a ciki an daga tane dan auna nauyin shinkafar amma a karshe sai karyewa ta yi. Saidai an yi sa'a shinkafar dake ciki bata zubeba. https://twitter.com/connectwithtola/status/1966756442603450620?t=JViYWrNzGm2KA2d52_okbA&s=19
Kalli Bidiyo: Kirista me kalaman Batanci ga Addinin Islama ya sake sakin Bidiyo inda yace babu yadda za’a yi dashi

Kalli Bidiyo: Kirista me kalaman Batanci ga Addinin Islama ya sake sakin Bidiyo inda yace babu yadda za’a yi dashi

Duk Labarai
Wannan Kiristan me yawan batanci ga Addinin Islama ya sake sakin Bidiyo inda yace babu yadda za'a yi dashi. Ya yi Bidiyo inda ya fadi kalamai wadanda ba zasu iya maimaituwa ba akan addinin musulunci. Malamai da yawa sun fito sun masa raddi saidai a kari na biyu ya sake yin irin wannan Bidiyon inda yace babu wanda ya isa ya masa komai. https://www.tiktok.com/@garbaemmanuel7/video/7548496624851455250?_t=ZS-8zgw6dvJsMz&_r=1
Kalli Bidiyon: Mutane dubu 20 ne suka taru dan cin shinkafar da aka dafa a Tukunya mafi girma a Duniya

Kalli Bidiyon: Mutane dubu 20 ne suka taru dan cin shinkafar da aka dafa a Tukunya mafi girma a Duniya

Duk Labarai
Shinkafar da Hilda Baci ke dafawa a Legas a Tukunya mafi girma a Duniya ta lakume buhunan shinkafa sama da 200. Hakanan mutane dubu 20 ne suka taru dan cin wannan shinkafa. An yi dahuwar shinkafar ne a Lekki dake Legas. https://twitter.com/CableLifestyle/status/1966432992189903265?t=lVjkAcOXE2zzxhYLjzK58g&s=19 https://twitter.com/Cleverlydey4u/status/1966554006135656915?t=PUiC01MbLhRebuc8LkCyzA&s=19
‘Yan Bindiga sun kai hari a Matazu, jihar Katsina ana tsaka da sallar Isha’i

‘Yan Bindiga sun kai hari a Matazu, jihar Katsina ana tsaka da sallar Isha’i

Duk Labarai
Rahotanni sun ce 'yan Bindiga sun kai hari garin Matazu a yayin da ake tsaka da sallar Insha'i. Bakatsine ya wallafa a shafinsa na X cewa maharan sun kai harinne yayin da ake tsaka da sallar inda suka kashe wasu mutane yayin da suka jikkata wasu. Mahukunta a jihar Katsina basu fitar da sanarwa kan lamarin ba zuwa yanzu. A baya dai an kaiwa garin Mantau a Malunfashi irin wannan harin. “Yesterday night, bandits attacked Matazu town in Katsina State, during Isha prayer, killing and injuring worshippers. Gov’t must act urgently because the attacks on worshippers in the northwest region are becoming too frequent,”
Ta rigamu gidan gaskiya a dakin Saurayinta bayan data kai masa ziyara

Ta rigamu gidan gaskiya a dakin Saurayinta bayan data kai masa ziyara

Duk Labarai
Wannan matashiyar dalibar aji daya a jami'ar jihar Nasarawa me suna Comfort Jimtop Oliver ta rigamu gidan gaskiya a dakin Saurayinta. Tuni dai aka dauke gawarta zuwa mutuware dan fara binciken dalilin mutuwarta. An tuntubi hukumar makarantar kan lamarin amma bata ce komai ba tukunna. Amma wasu daga cikin makarantar sun tabbatar da faruwar lamatin. Kakakin 'yansandan jihar, James Lashen ya tabbatar da faruwar lamarin.
Kalli Bidiyon: Idan mace ta fita ba da izinin Mijinta ba ko kuma ta ki amincewa dashi a gado, ya halasta ya daina ciyar da ita>>Inji Sheikh Abdulrahman Isa Jega

Kalli Bidiyon: Idan mace ta fita ba da izinin Mijinta ba ko kuma ta ki amincewa dashi a gado, ya halasta ya daina ciyar da ita>>Inji Sheikh Abdulrahman Isa Jega

Duk Labarai
Malamin Addinin Islama, Sheikh Abdulrahman Isa jega ya bayyana cewa, idan mace taki amincewa mijinta ya taketa ko kuma ta fita bada izininsa ba kuma yayi ta fama da ita ta dawo taki. Malam yace ya halasta mijin ya daina ciyar da ita. Malam yace Addini ne yace haka ba ra'yinsa bane. https://www.tiktok.com/@nuraabunasir/video/7548464538455133447?_t=ZS-8zgh7UyhBSq&_r=1 Malam dai ya bayyana hakane a yayin daya amsa wasu tambayoyi da aka aika masa.
Kalli Bidiyon: Allah ya yadda da Lamarin mu, Wallahi daren jiya na yi mafarki da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Malam

Kalli Bidiyon: Allah ya yadda da Lamarin mu, Wallahi daren jiya na yi mafarki da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Malam

Duk Labarai
Wannan malamin ya rantse da cewa yayi mafarki da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a daren jiya. Kuma yace idan ba gaskiya bane, kada Allah ya bashi abinda yake nema. Malamin yace Allah ya yadda da lamarinsu. https://www.tiktok.com/@oumardanaljannah/video/7548921608878968086?_t=ZS-8zggS4ex8Jk&_r=1 Malam yace a cikin mafarkin nasa hadda Sayyidina Abubakar (RA).
Yanda me dafa babbar tukunyar Shinkafa ta Najeriya, Hilda Baci ta taka cikin tukunyar ta kuma wanke ta da Mofa ya jawo cece kuce

Yanda me dafa babbar tukunyar Shinkafa ta Najeriya, Hilda Baci ta taka cikin tukunyar ta kuma wanke ta da Mofa ya jawo cece kuce

Duk Labarai
Hilda Baci dake dafa Tukunyar Shinkafa mafi girma a Duniya a Legas ta jawo cece-kuce bayan da aka ganta a cikin tukunyar tana takawa kuma tana gogeta da Mofa. Wasu dai sun rika tambayar tsaftar hakan, amma wasu sun rika cewa mofar sabuwa ce, saidai wasu na tambayar kafarta fa? Hakanan a gefe daya kuma an ga yanda aka rika wanke shinkafar kamin a dafata wanda ya jawo cece-kuce sosai. https://twitter.com/OurFavOnlineDoc/status/1966594966362239433?t=zL0q97rMQdyw_tfINY7yVA&s=19 Hilda Baci dai na son shiga cikin kundin tarihin Duniya.