Monday, March 2
Shadow

Duk Labarai

Ni Musulma ce, Na taso Gidan mu Babana Musulmi ne amma mamana Kiristace kuma na rika zuwa Coci sannan ina sallah amma daga baya na zabi Musulinci>>Inji Sultana ta BBNaija

Ni Musulma ce, Na taso Gidan mu Babana Musulmi ne amma mamana Kiristace kuma na rika zuwa Coci sannan ina sallah amma daga baya na zabi Musulinci>>Inji Sultana ta BBNaija

Duk Labarai
Tauraruwar BBNaija, Farida Sultana Auduson Ibrahim wadda aka fi sani da Sultana ta bayyana cewa ita musulmace. Ta bayyana hakane a hirarta da Zita. 'Yar shekara 25 data fito daga jihar Adamawa amma tana zaune a Abuja me tallar kayan sawa tace ta taso gidansu Mahaifinta musulmi mahaifiyarta Kirista. Tace mahaifinta dan jihar Adamawa ne musulmi kuma mahaifiyarta 'yar jihar Cross River ce kirista, tace ta rika zuwa coci da masallaci a lokacin tana karamar yarinya sannan har an mata wankan tsarki na Kiristanci wanda tace kuma an bata sunan Josephine. Sultana tace amma daga karshe ta zabi Musulunci saboda ta ga shine yafi dacewa da ita.
Ji yanda wani yayi barazabar kulle asusun ajiyarsa da bankin Ja’iz saboda bankin basu tura masa sakon taya Maulidi ba, yace abin takaici shine sauran bankunan da bana Musulunci ba sun tura masa sakon taya murnar Maulidi amma banda Ja’iz

Ji yanda wani yayi barazabar kulle asusun ajiyarsa da bankin Ja’iz saboda bankin basu tura masa sakon taya Maulidi ba, yace abin takaici shine sauran bankunan da bana Musulunci ba sun tura masa sakon taya murnar Maulidi amma banda Ja’iz

Duk Labarai
An samu suka ga bankin Ja'iz wanda na Musulunci ne saboda kin aikawa masu hulda dashi sakon taya murnar Maulidi. Wani da yayi korafi akan hakan yace abin takaici shine bankunan da bana Musulunci ba sun aikawa musulmai sakon taya Murnar maulidi. Amma bankin na Ja'iz wanda yake ikirarin na musulmai ne be aika sakon taya murnar maulidi ba. Wasu dai sun yi barazanar daina hulda da bankin na Ja'iz. https://twitter.com/YasinAwwal/status/1963956368240472256?t=zQVGOFHNEJWptVtY47lffw&s=19 Tsohon Hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad shima ya tabbatar da hakan inda yace shima ya lura bankin na Ja'iz basu tura sakon taya Maulidi ba. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1964004484985630967?t=Cfc48t-71pI6hfbE2Rw-IA&s=19 Wasu dai na alakanta bankin da cewa ba Iza...
Kalli Bidiyo: Yanda ‘Yar Arewa, Musulma daga jihar Adamawa dake cikin gasar BBNaija me suna Sultana, ke tsotsar Ghaban wanda suke cikin gasar tare, me suna Jason a idon Duniya

Kalli Bidiyo: Yanda ‘Yar Arewa, Musulma daga jihar Adamawa dake cikin gasar BBNaija me suna Sultana, ke tsotsar Ghaban wanda suke cikin gasar tare, me suna Jason a idon Duniya

Duk Labarai
Sultana wadda ta fito daga jihar Adamawa wadda tace ita musulma ce dake cikin shirin BBNaija an ganta tana tsotsar gaban Jason wanda suke cikin shirin tare dashi. An ganta a cikin abin rufa daidai al'aurar Jason kanta na sama da kasa wanda da yawa suka yi amannar cewa tsotsar gaban Jason take. Lamarin ya faru TV inda masu kallo sukai ta mamaki: https://twitter.com/bigHotbaby1/status/1964135725206585665?t=ewet0HPXamFzfxzdiBAhEQ&s=19
Kalli Bidiyo: Dan Jarida, Audu Bulama Bukarti na ta shan Yabo saboda kin yadda ya gaisa da mace a wajan bikin kammala karatunsa na PhD

Kalli Bidiyo: Dan Jarida, Audu Bulama Bukarti na ta shan Yabo saboda kin yadda ya gaisa da mace a wajan bikin kammala karatunsa na PhD

Duk Labarai
Shahararren me sharhi akan al'amuran tsaro, Audu Bulama Bukarti ya kammala karatunsa na digirin PhD inda aka ganshi a wajan kammala karatun wata ta mika masa hannu su gaisa amma yaki yadda. Da yawa sun rika yaba masa game da hakan. Musamman wasu sun rika kwatantashi da Me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II wanda suka kammala karatun tare amma shi ya gaisa da matar. Lamarin ya jawo cece-kuce sosai musamman a kafafen sadarwa. https://twitter.com/bulamabukarti/status/1963670033030148118?t=FHF0Ssrdfx8argXtB93dqA&s=19 Ga wasu daga cikin ra'ayoyin mutane kan lamarin: https://twitter.com/abbkar_ai/status/1963887004816433506?t=kc-soOeJfaMy39N-4TVKvg&s=19 https://www.tiktok.com/@dan_sarkeey_kilishi/video/7546524955341589816?_t=ZS-8zUgZL3Cpt3&_r=1 Mene...
Tambuwal ya zargi APC da kawo rashin jituwa a cikin jam’iyyun Adawa

Tambuwal ya zargi APC da kawo rashin jituwa a cikin jam’iyyun Adawa

Duk Labarai
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya zargi shugaban Najeriya Bola Tinubu da jam'iyyar APC mai mulki da dagula lamuran jam'iyyun hamayya a ƙasar. Yayin wata hira da gidan Talbijin na Channels a ranar Juma'a, tsohon kakakin majalisar wakilan ƙasar, ya yi iƙirarin cewa da gangan Tinubu ke kitsa rikicn da jam'iyyun hamayya ke ciki. Ɗanmajalisar dattawan - wanda ke cikin jam'iyyar ADC ta masu haɗaka - ya ce idan aka yi la'akari da abubuwan da ke faruwa a jam'iyyun hamayya a yanzu za a fahimci cewa da wata a ƙasa. ''Ba sai an faɗa maka ba, duk musan da kowa zai yi ciki kuwa har da Shugaba Bola Tinubu, cewa ba shi da hannu na ƙoƙarin ruguza jam'iyyun hamayya, ba gaskiya ba ne'', in Tambuwal. Tsohon gwamnan na Sokoto ya ce ''ba zargi nake yi ba, suna da hannu a duka ab...
Kalli Bidiyo: Ana zargin Sanata daga Arewa da hannu a matsalar tsàrò, Kalli Bidiyon da aka dauka a gidansa me cike da ban mamaki

Kalli Bidiyo: Ana zargin Sanata daga Arewa da hannu a matsalar tsàrò, Kalli Bidiyon da aka dauka a gidansa me cike da ban mamaki

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, ana zargin wani Sanata daga Arewa da hannu a matsalar tsaro. Sanatan dai daga jihar Bauchi yake sannan Bidiyon ayyukan 'yan Bindiga da aka dauka a wani gida da ake alakantashi da gidan nata yaduwa a kafafen sada zumunta. Da yawa dai sun yi mamaki da ganin hakan. https://twitter.com/AM_Saleeeem/status/1963735576302989362?t=XY11jOmB1X9NfhB1Bv2AlA&s=19
A sanya Najeriya cikin addu’o’in Maulidi – Remi Tinubu

A sanya Najeriya cikin addu’o’in Maulidi – Remi Tinubu

Duk Labarai
Mai ɗakin shugaban Najeriya, Remi Tinubu ta buƙaci al'ummar Musulmi su sanya ƙasar cikin addu'o'in neman zaman lafiya da kwanciyar hankali. Cikin wata sanarwa da ta fitar albarkacin ranar Maulidin, Remi Tinubu ta aike da saƙon barka ga al'ummar musulmai a faɗin ƙasar. A rana irin ta yau a duk shekara ne miliyoyin Musulmi a faɗin duniya ke bikin domin murnar zagayowar ranar da aka haifi Annabi Muhammadu (S.A.W). ''Wannan na tuna mana yin koyi da kyayawan halayen Annabi a rayuwarmu ta yau da kullum, ta hanyar nuna soyayya da tausayawa da mutuntawa da haɗin kai'', in ji shi. Ta ƙara da cewa yana da kyau ''mu ci gaba da yi wa ƙasarmu addu'o'in zaman lafiya da ci gaba''.
Najeriya na fuskantar haɗarin faɗawa mulkin kama-karya – Atiku

Najeriya na fuskantar haɗarin faɗawa mulkin kama-karya – Atiku

Duk Labarai
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya ce hare-haren da aka kai kan masu gudanar da taro a jihohin Kaduna da Katsina da Kebbi a matsayin abubuwan da ke da haɗarin "jefa Najeriya cikin tsarin kama-karya a ƙarƙashin gwamnatin Bola Tinubu." A ƙarshen makon da ya gabata ne wasu da ba a san ko su wane ne ba suka kai hari tare da tayar da tarzoma a wani wurin taron ƴaƴan jam'iyyar hadaka ta ADC a birnin Kaduna. Cikin mahalarta taron har da jiga-jigan jam'iyyar ta ADC, tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai da kuma shugaban jam'iyyar na Arewa maso yamma. Daga baya, a jiya Alhamis rundunar ƴansandan Najeriya a jihar ta Kaduna ta aika da takardar gayyata ga jam'iyyar ta ADC da kuma jagororinta da su bayyana a gabanta domin bayar da bahasi kan hatsaniyar da aka samu a lok...