Monday, March 2
Shadow

Duk Labarai

Na fi Raba Gardama Ilimin Addini, Na fishi Zati na jaruman maza, yanda nake kamar dokin Ajantina>>Inji Sahir Abdul

Na fi Raba Gardama Ilimin Addini, Na fishi Zati na jaruman maza, yanda nake kamar dokin Ajantina>>Inji Sahir Abdul

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron Kannywood, Sahir Abdul ya bayyana cewa, yafi abokin aikisa, Raba Gardama na Labarina Ilimin Addini da kuma zati na mazaje. Ya bayyana hakane a wata ganawa da aka yi dashi. Yace kaf Kannywood babu matashi kamarsa. https://www.tiktok.com/@mubarak_sarkawa/video/7545032658879892752?_t=ZS-8zO1l67H4ZV&_r=1
Kalli Bidiyo: Gfresh Al-amin yayi sabuwar Amarya, “Yanzu matana 2” injishi

Kalli Bidiyo: Gfresh Al-amin yayi sabuwar Amarya, “Yanzu matana 2” injishi

Duk Labarai
Tauraron Tiktok, Gfresh Alamin ya bayyana cewa, yayi sabuwar amarya. Ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok inda aka ganshi da sabuwar amaryar tasa suna nishadi. Yace yana fatan sabuwar amaryar tasa zasu zauna lafiya da matarsa. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7545260515484847367?_t=ZS-8zNzxgHiwtc&_r=1 https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7545255264384060690?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7545255264384060690&source=h5_m&timestamp=1756799984&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&sh...
Abin Kunya: Rashin Biyan kudin haya yasa an kulle ofisoshin jakadancin Najeriyar a kasashen waje

Abin Kunya: Rashin Biyan kudin haya yasa an kulle ofisoshin jakadancin Najeriyar a kasashen waje

Duk Labarai
xr:d:DAFzkcNQDlw:12,j:5409236966190373750,t:23122912 Rahotanni sun bayyana cewa, rashin biyan kudin haya yasa an kulle ofisoshin jakadancin Najeriyar a kasashen Waje da dama. Sanarwa daga ma'aikatar kasashen waje ce ta tabbatar da hakan daga bakin me magana da yawun ma'aikatar, Kimiebi Ebienfa. Sanarwar tace gwamnati na sane da lamarin inda ta alakantashi da karancin kudi. Ofisoshin jakadancin Najeriya a kasashe da yawa sun kasa biyan ma'aikata da gudanar da ayyukansu saboda yanda lamarin rashin kudin yayi kamari. Saidai ma'aikatar tace tuni Gwamnatin tarayya ta dauki aniyar magance wannan matsala domin an ma fara aikawa ofisoshin jakadancin da kudade dan warware wannan matsala.
Kalli Bidiyo: Da in zabi shugaba Wanda ba musulmi ba ya min Adalci in samu Arziki gara in zabi musulmi yayi sanadin tafiyata kiyama>>Inji Wannan malamin mabiyin Shaikh Sani Yahya Jingir

Kalli Bidiyo: Da in zabi shugaba Wanda ba musulmi ba ya min Adalci in samu Arziki gara in zabi musulmi yayi sanadin tafiyata kiyama>>Inji Wannan malamin mabiyin Shaikh Sani Yahya Jingir

Duk Labarai
Wannan Bidiyon malamin mabiyin Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa da ya zabi shugaba wanda ba musulmi ba ya mai adalci ya samu arziki gara ya zabi musulmi wanda zai yi sanadiyyar mutuwarshi. Malamin ya bayyana cewa, a baya ma ya taba yin wannan magana kuma gashi yanzu ma yana nanatawa. https://www.tiktok.com/@hamzamaizare77/video/7545152746614230290?_t=ZS-8zNtbcKFE8X&_r=1 Sheikh Sani Yahya Jingir na daga cikin malaman da suka tallata takarar muslim Muslim
Kalli Bidiyon Yanda lamarin ya kasance, na matashiyarnan da jami’an Immigration suka tare ta da bukatar ta nuna musu katin zama dan kasa kuma ta nuna amma duk da haka aka ce sai ta bayar da wayarta ko kuma ta je ta ga ogansu amma ta kiya, da yawa sun jinjina mata

Matashiya da jami'an hukumar shige da fici na kasa Immigration suka tare suka bukaci ta nuna musu takardar zama dan kasarta ta nuna amma duk da haka aka bukaci da bayar da wayarta ko kuma ta je ta ga ogansu ta dauki hankula. A Bidiyon ta da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta, an ji tana fadin cewa ba za'a karbar mata waya ba sannan kuma ba zata je ta ga shugabansu ba. Lamarin dai ya jawo mata yabo sosai duk da an samu wasu dake ganin cewa abinda ta yi bata kyauta ba. https://www.tiktok.com/@kangiwa98/video/7544851800730438920?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7544851800730438920&source=h5_m&timestamp=1756746524&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-...
Wata Sabuwa: El-Rufai yawa Gwamnatin Tinubu tonon Silili inda ya fadi yanda suke biyan ‘yan Bìndìgà Albashi duk wata

Wata Sabuwa: El-Rufai yawa Gwamnatin Tinubu tonon Silili inda ya fadi yanda suke biyan ‘yan Bìndìgà Albashi duk wata

Duk Labarai
Tsohon gwanan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa gwamnatin Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu har kudi take biyan 'yan Bindiga duk wata. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV inda yace bayan haka har kayan abinci gwamnatin ke aikawa 'yan Bindigar. El-Rufai ya kara da cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba zai ci zaben 2027 ba na uku zai zo.
Kai ka taba cewa shekaru 4 sun yi kadan shugaba ya kawo canji a Najeriya amma gashi yanzu kana sukata>>Shugaba Tinubu ga El-Rufai

Kai ka taba cewa shekaru 4 sun yi kadan shugaba ya kawo canji a Najeriya amma gashi yanzu kana sukata>>Shugaba Tinubu ga El-Rufai

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya mayar da martani ga tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kan sukar da ya masa a gidan talabijin na Channels TV. Shugaban ya mayar da martanin ne ta bakin me magana da yawunsa, Bayo Onanuga ta kafar X. Ya rubuta cewa a shekarun baya, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya yace shekaru 4 sun yiwa shugaban kasa kada ya gyara Najeriya ko ya kawo ci gaba amma yanzu yana sukarsa. Yace amma duk da haka ya kawo abubuwan ci gaba Najeriya sosai. Misali an samu habakar arziki sosai ta bangaren kasuwar hannun jari inda aka samu karuwar dukiya data kai naira Tiriliyan 26.
Kalli Bidiyo:Ina son aure, idan na samu wanda ke sona ima ina sonshi, zan yi Aure>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya

Kalli Bidiyo:Ina son aure, idan na samu wanda ke sona ima ina sonshi, zan yi Aure>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya

Duk Labarai
Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya ta bayyana cewa, tana son aure. Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita inda tace idan ta samu me sonta itama tana sonshi, zata yi aure. Da aka tambayeta wane kalar miji take so? Sai ta kayar da baki tace zabin Allah take so. https://www.tiktok.com/@abdullahee40/video/7544879991218097415?_t=ZS-8zMHgM750Mq&_r=1