DSTV zasu rage farashin kallon Tashoshinsu dan jawo hankalin Kwastomominsu su dawo
Rahotanni sun bayyana cewa, DSTV zasu rage farashin kallon Tashoshinsu da kaso 40 cikin 100 nan da 1 ga watan Nuwamba.
Rahoton yace DSTV sun dauki wannan mataki ne dan dawo da kwastomominsu da suka daina hulda dasu.








