Kalli Bidiyo: Sunana Sunday Tinubu, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Babana ne, ina neman haduwa dashi ruwa a jallo
Wannan mutumin ya bayyana cewa, sunansa Sunday Tinubu inda yace shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu mahaifinsa ne.
Yace tun shugaban kasar bashi da komai ya haifeshi.
A jawabinsa, yace mahaifiyarsa 'yar rawar Fela ce kuma a haka suka hadu da Tinubu suka haifeshi amma ita ta rasu.
https://www.tiktok.com/@cyberopsng/video/7541292483121138952?_t=ZS-8z7DOE1h3ZJ&_r=1







