Mafi yawancin kudin a Africa zan rabar dasu>>Inji Me kudin Duniya, Bill Gates
Shahararren me kudin Duniya, Bill Gates ya bayyana cewa, mafi yawancin kudinsa da suka kai dala Biliyan $200 a Africa zai rabar dasu.
https://www.youtube.com/watch?v=p0ahxfF7Kt4?si=fJeF9368JN6qKbbS
Bill Gates ya bayyana hakanne a wajan taron kungiyar hadin kan kasashen Africa da ya gudana a Addis Ababa, Ethiopia.
Yace mafi yawancin kudin zai bayar dasu ne karkashin kungiyarsa ta Gates Foundation kuma za'a yi amfani dasu ne wajan inganta harkar Lafiya da Ilimi.





