Friday, April 3
Shadow

Duk Labarai

Ƴan canji a Abuja sun dakatar da ayyuka don tantance masu sana’ar

Ƴan canji a Abuja sun dakatar da ayyuka don tantance masu sana’ar

Duk Labarai
Haɗakar ƙungiyar masu canjin kuɗaɗen ƙasar waje ta Abuja ta dakatar da ayyukanta domin tantance ma'aikatanta. Shugaban ƙungiyar Alhaji Salisu Umar ya shaida wa BBC cewa sun ɗauki matakin ne domin tsaftace kasuwar. Ya ce dama sukan yi haka lokaci zuwa lokaci domin tabbatar da ingancin sana'ar tasu. Wakiliyar BBC da ta ziyarci kasuwar da ke unguwar Zone 4 a tsakiyar birnin Abuja, ta ce duka shaguna manya da ƙanana a kasuwar sun kasance a rufe.
Gwamnatin Kano ta karɓi rahoton binciken kwamishinan da ake zargi da belin Danwawu

Gwamnatin Kano ta karɓi rahoton binciken kwamishinan da ake zargi da belin Danwawu

Duk Labarai
Kwamitin da gwamnatin jihar Kano ta kafa domin binciken zargin kwamishinan sufurin jihar Ibrahim Namadi da hannu a belin mutumin da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi a jihar ya miƙa wa gwamnati rahotonsa. A yau Litinin ne kwamitin ƙarƙashin jagorancin Barrister Aminu Hussaini ya miƙa rahoton binciken nasa ga sakataren gwamnatin jihar. Babu dai cikakken bayanin abin da rahoton ya ƙunsa, to sai dai matakin da gwamnati za ta ɗauka ne zai fayyace abin da kwamitin ya gano a binciken nasa. A makon da ya gabata ne dai gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kafa kwamitin, bayan da aka zargi Namadi da ƙarbar belin Danwawu, mutumin da ake zargi da dillancin miyagun ƙwayoyi. Batun ya janyo zazzafar muhawara a ciki da wajen jihar, inda wasu ke ganin bai kamata mutum mai matsayi irin na...
Gwamnatin Kano za ta mayar da gidan yarin Kurmawa gidan tarihi

Gwamnatin Kano za ta mayar da gidan yarin Kurmawa gidan tarihi

Duk Labarai
Gwamnatin jihar Kano ta ɓullo da shirin mayar da gidan yarin Kurmawa - da ya kwashe shekara fiye da 100 - gidan tarihi domin adana abubuwan da suka faru lokacin mulkin mallaka. Gidan yarin mai shekara 115, an gina shi ne lokacin Turawan mulkin mallaka a kusa da fadar sarkin Kano domin a riƙa ɗaure masu laifi a ciki. A bisa ƙa'idar da aka gina gidan yarin Kurmawa zai ɗauki fursunoni 690 ne kawai Mai bai wa gwamnan jihar Kano shawara kan harkokin yaɗa labara, Ibrahim Adam ne ya bayyana haka a shafinsa na Facebook. Ibrahim Adam ya ce za a mayar da fursunonin da ke ɗaure a gidan yarin zuwa sabon gidan fursunan Janguza na zamani, da ke kusa da barikin soji a kan babban titin Kano zuwa Gwarzo. Mashawarcin gwamnan Kano ya ce za a mayar da Kurmawa gidan tarihi ne domin taskance abub...
Da Duminsa: Shugaban NNPLC ya koma bakin aiki yayin da ake rade-radin an koreshi saboda zargin yana munafurtar shugaban kasa yana taimakawa ‘yan Adawa watau su Atiku Abubakar, saidai wata majiya tace Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ce ta hana a koreshi daga aiki

Da Duminsa: Shugaban NNPLC ya koma bakin aiki yayin da ake rade-radin an koreshi saboda zargin yana munafurtar shugaban kasa yana taimakawa ‘yan Adawa watau su Atiku Abubakar, saidai wata majiya tace Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ce ta hana a koreshi daga aiki

Duk Labarai
Rahotanni na cewa shugaban kamfanin man fetur na kasa, NNPCL, Bayo Ojulari ya halarci taron da kamfanin ya shirya a Legas inda aka ganshi yana gabatar da jawabi ta Zoom. Hakan na zuwane yayin da ake rade-radin cewa an koreshi ko kuma za'a koreshi daga aiki inda wasu rahotannin ke cewa Tuni ma EFCC ta fara bincikensa. Rahotanni sun ce duk wannan dambarwa ta sako Asali ne daga zargin da akewa shugaban kamfanin NNPCL din ne da aiki da surukin Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, Abdullahi Bashir Haske inda ake zargin Shugaban NNPCL sun gudanar da kasuwanci da kamfanin AA&R Investment Group wanda na surukin Atikunne. NNPCL ta turawa kamfanin Miliyoyin kudade wanda suka sa EFCC ta fara binciken huldar inda aka fara zargin shugaban kamfanin na NNPCL da karfafa 'yan Adawa...
Kalli Bidiyo: Halin da Samha M. Inuwa ke ciki bayan hadarin mota da ya rutsa da ita, da kalar ciwon da ta ji

Kalli Bidiyo: Halin da Samha M. Inuwa ke ciki bayan hadarin mota da ya rutsa da ita, da kalar ciwon da ta ji

Duk Labarai
A daren jiya ne aka samu rahotan cewa, Hadarin mota ya rutsa da Tauraruwar Kannywood, Samha M. Inuwa. Motar tasu dai ta daki bayan wata Tirela ne inda ta lalace. Bayannan an ga Samha da dogon Hijabi inda ta zargi cewa jifa ce aka mata. Samha ta kuma bayyana cewa dalilin dala $100 data bayar kyauta ne abin baiwa wasu dadi ba suka jefeta. A Bidiyon an ji ana duba idon Samha saboda jinin da ya taru a gefen Idon. https://www.tiktok.com/@my_autah/video/7534595345544793400?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7534595345544793400&source=h5_m&timestamp=1754303398&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_sha...
Kalli Bidiyon: Matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta dauki Rahama Saidu aiki, saidai ana ta cece-kucen cewa bata dace da aikin ba

Kalli Bidiyon: Matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta dauki Rahama Saidu aiki, saidai ana ta cece-kucen cewa bata dace da aikin ba

Duk Labarai
Matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu da Matar Ministan tsaro sun baiwa Tauraruwar Tiktok, Rahama Sa'idu Aikin koyarwa da yara mata tsafta bayan jinin haila da nuna muhimmancin Ilimi garesu da yanda kuma zasu inganta rayuwarsu. Tun da farko dai an ga Rahama Saidu a titi tana wakar Omologo tana shelar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. Daga baya kuma an ga yanda aka shirya wani gagarumin taro inda aka ga Rahama ta gabatar da jawabi. https://www.tiktok.com/@ejarrx__cut/video/7534080823595732229?_t=ZS-8yarzjhY7Xd&_r=1 Daga cikin shirin hadda rabawa yara mata Pads, da koya musu yanda ake amfani dashi. https://www.tiktok.com/@ejarrx__cut/video/7534295725773982982?_t=ZS-8yaro2Oj6bR&_r=1 A wani Bidiyon an ga Rahama tare da mahaifiyarta suna rawa. https://www.tiktok...
Kalli Bidiyon yanda Rarara ya kai amaryarsa, A’ishatulhumaira yawon shakatawa, Kasar, Misra/Egypt, kalmar Soyayyar data gaya masa ta dauki hankula sosai

Kalli Bidiyon yanda Rarara ya kai amaryarsa, A’ishatulhumaira yawon shakatawa, Kasar, Misra/Egypt, kalmar Soyayyar data gaya masa ta dauki hankula sosai

Duk Labarai
An hango matar tauraron mawakin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara, A'ishatulhumaira a kasar Misra, Watau Egypt tana yawon shakatawa. A Bidiyon data wallafa a shafinta na Instagram, an ji tana cewa, Habibi zo muje. https://www.tiktok.com/@aishatulhumairah/video/7534084803692465464?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7534084803692465464&source=h5_m&timestamp=1754303093&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7510327615027545862&share_link_id=07a4f01c-9988-4b38-9582-2f7fe9a9f3c7&share_app_id=1233&ugbiz_nam...
Har yanzu ina nan tare da shugaba Tinubu da jam’iyyar APC ban koma ADC>>Inji Sanata Abdulaziz Musa ‘Yar’adua

Har yanzu ina nan tare da shugaba Tinubu da jam’iyyar APC ban koma ADC>>Inji Sanata Abdulaziz Musa ‘Yar’adua

Duk Labarai
Sanata Abdulaziz Musa 'Yar'adua ya bayyana cewa, ba gaskiya bane rade-radin da ake yadawa cewa wai ya bar jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar ADC. Yace har yanzu yana nan a tare da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da gwamnan Katsina, Dikko Radda da kuma jam'iyyar APC. Yace ba duka masu amfani da sunan 'Yar'adua ne ke da alakar siyasa iri daya da tashi ba. Ya zargi wasu kafafen yada labarai da neman yada jita-jita game da komawarsa ADC. Yace amma shi Har yanzu dan APC ne kuma zai ci gaba da aikin da shuwagabanni dan kawo ci gaba da hadin kan Najeriya.
Jam’iyyar su Atiku, ADC bata isa ta mana kwacen magoya bayan mu na APC dake Arewa ba>>Inji Ministan Tinubu

Jam’iyyar su Atiku, ADC bata isa ta mana kwacen magoya bayan mu na APC dake Arewa ba>>Inji Ministan Tinubu

Duk Labarai
Ministan Sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya bayyana cewa, Da wahala Su Peter Obi da Atiku Abubakar su wa APC kwacen mabiyan da suke dasu a Arewa. Yace da wuya 'yan Adawar su yi wani katabus a zaben na shekarar 2027. Keyamo yace har yanzu APC da Tinubu suna da magoya baya sosai a Arewa wanda hakan zai sa su samu nasara a zabe me zuwa. Keyamo yace irin Mabiyan da APC ke dashi a Arewa su Atiku ba zasu iya kai labari ba.