Monday, April 6
Shadow

Duk Labarai

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnan Jihar Katsina Dikko Radda Ya Yi Haɗãri, Ya Samu Rãuɲi A Ƙafa, ji Halin da yake ciki a yanzu

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnan Jihar Katsina Dikko Radda Ya Yi Haɗãri, Ya Samu Rãuɲi A Ƙafa, ji Halin da yake ciki a yanzu

Duk Labarai
DAGA Muhammad Kwairi Waziri Rahotanni da suka iso mana yanzu-yanzu na tabbatar da cewa Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, ya yi mummunan haɗãriɲ mota a hanyarsa ta dawowa daga garin Daura, jihar Katsina. Majiyoyi masu tushe sun bayyana cewa haɗãriɲ ya faru ne sa’o’i kaɗan da suka wuce, kuma ya haifar da fãŝhēwar ƙafar gwamnan, wanda yanzu haka yake karɓar kulawa a Asibitin FMC Daura. Bayan jin labarin hadarin, jama’a da dama sun fara aika saƙonnin ta’aziyya da addu’o’i na fatan samun lafiya cikin gaggawa, musamman ganin irin nauyin da ke kan gwamnan a wannan lokaci mai cike da kalubale. Hukumomin da abin ya shafa, har zuwa lokacin hada wannan rahoto, ba su fitar da cikakken bayani ba kan yadda hadarin ya faru da kuma halin da gwamnan ke ciki kwata-kwata. Muna fat...
YANZU-YANZU: Wani Matashi Daga Jihar Adamawa Ya Fara Tattaki Zuwa Katsina domin nuna goyon bayansa ga mawaki Dauda Kahutu Rarara, da kuma halartar gaisuwar rashin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, a garin Daura

YANZU-YANZU: Wani Matashi Daga Jihar Adamawa Ya Fara Tattaki Zuwa Katsina domin nuna goyon bayansa ga mawaki Dauda Kahutu Rarara, da kuma halartar gaisuwar rashin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, a garin Daura

Duk Labarai
Daga Muhammad Kwairi Waziri Fitaccen matashi Dudu Walle ya kama hanyar tafiya da ƙafa daga Adamawa zuwa Katsina domin nuna goyon bayansa ga mawaki Dauda Kahutu Rarara, da kuma halartar gaisuwar rashin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, a garin Daura. A cewarsa, “Na yi bankwana da mutanen Adamawa, kuma idan an bani keke a hanya zan hau, amma idan babu zan ci gaba da tafiya da ƙafata.” Al’umma da dama sun bayyana sha’awarsu da ƙarfafa masa gwiwa bisa irin wannan ƙudurinsa na nuna kauna da jajircewa. Wane fata zaku masa?
A yayin da ake ymta yada cewa an garzaya da Ganduje Landan Magashiyan, Dansa ya fito yayi bayani

A yayin da ake ymta yada cewa an garzaya da Ganduje Landan Magashiyan, Dansa ya fito yayi bayani

Duk Labarai
Rahotanni nata yawo cewa, tsohon shugaban jam'iyyar APC kuma tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje bashi da Lafiya. Rahotannin na kara da cewa, wai an garzaya dashi Asibiti a Landan. Saidai daya daga cikin 'ya'yansa ya fito ya karyata wannan ikirarin inda yace mahaifinsu na nan lafiyarsa qalau, kamar yanda muka ji daga wata majiya.
Yan Nijeriya Sun Soma Kira Da A Saki DCP Abba Kyari Domin Tunkarar ‘Ýan Bìndigaŕ Da Suka Addabi Yankunan Arewa

Yan Nijeriya Sun Soma Kira Da A Saki DCP Abba Kyari Domin Tunkarar ‘Ýan Bìndigaŕ Da Suka Addabi Yankunan Arewa

Duk Labarai
'Yan Nijeriya Sun Soma Kira Da A Saki DCP Abba Kyari Domin Tunkarar 'Ýan Bìndigaŕ Da Suka Addabi Yankunan Arewa. Duba da irin yadda harkar tsàŕo ya tabarbare a kasar nan, hakan ya sanya hankulan 'yan Nijeriya ya soma karkata kan jajirtaccen dan sandan nan DCP Abba Kyari, inda suke kira ga Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya sake shi, saboda amfanin da yake da shi a fannin tsaro. Wasu sun bayyana hazikin dan sandan a matsayin wanda ya jajirce wajen kawo tsaro, kuma wanda yake bacci da ido daya saboda yaki da ta'addàñci, sannan yana da dimbin tarihi wajen yakar 'ýàn bìndigà. "A yanzu Nijeriya musammab yankin Arewa ke bukatar hazikan jami'an tsaro irin su DCP Abba Kyari, domin idan har Tinubu yana da burin ganin an magance matsalar tsaro to ya fito da Abba Kyari ya ga aiki da ...

Kada Ki Kuskura Ki Sake Shigowa Majalisa, Gargaɗin ‘Yan Majalisar Dattaawa Ga Sanata Natasha, Bayan da tace ranar Talatar nan zata koma majalisar

Duk Labarai
Kada Ki Kuskura Ki Sake Shigowa Majalisa, Gargaɗin 'Yan Majalisar Dattaawa Ga Sanata Natasha Daga Muhammad Kwairi Waziri A wata sabuwar sabani da ke kara dagula lamura a Majalisar Dattawa, wani sashe na majalisar ya fitar da gargadi mai zafi ga Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, inda suka ce: “Kar ki kuskura mu ga ƙafarki a majalisar dattijai domin har yanzu ki na ƙarƙashin dakatarwarmu.” Wannan gargadi na zuwa ne kwanaki bayan Sanata Natasha ta sanar da shirinta na komawa kujerarta a majalisar ranar Talata mai zuwa. Majalisar ta nuna cewa akwai hukuncin dakatarwa da har yanzu ba a janye ba, kuma duk wani yunkuri nata na komawa za a ɗauka a matsayin sabawa doka da ka’ida. Sai dai har yanzu ba a fitar da cikakken bayani daga ofishin shugaban majalisar kan ainihin dalilin dakatar...
Farfesa Farooq Kperogi ya nemi gafarar Hajiya A’isha Buhari, inda ya røƙeta da ta yi masa afuwa bisa kuskurēɲ da ya aikata.

Farfesa Farooq Kperogi ya nemi gafarar Hajiya A’isha Buhari, inda ya røƙeta da ta yi masa afuwa bisa kuskurēɲ da ya aikata.

Duk Labarai
Farfesa Farooq Kperogi ya nemi gafarar Hajiya A'isha Buhari, inda ya røƙeta da ta yi masa afuwa bisa kuskurēɲ da ya aikata. Ya ce ya yaɗa labarin ƙarya a shafinsa na Fäcebøøk cewa Buhari ya saki A'isha kafin rasuwarsa. A cewarsa, yanzu ya gane kuskuren da ya yi kuma yana mai nadama da roƙon afuwa. Me zaku ce?
Sheikh Ibrahim Ɗahiru Bauchi Ya Jagoranci Tawagar Kungiyar Mu’assasa Domin Yiwa Gwamna Raɗɗa Ta’aziyyar Tsohon Shugaban Ƙasa Buhari

Sheikh Ibrahim Ɗahiru Bauchi Ya Jagoranci Tawagar Kungiyar Mu’assasa Domin Yiwa Gwamna Raɗɗa Ta’aziyyar Tsohon Shugaban Ƙasa Buhari

Duk Labarai
Sheikh Ibrahim Ɗahiru Bauchi Ya Jagoranci Tawagar Kungiyar Mu'assasa Domin Yiwa Gwamna Raɗɗa Ta'aziyyar Tsohon Shugaban Ƙasa Buhari. Tawaga ta musamman daga gidauniyar Shehun Malamin nan Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi, ƙarƙashin jagorancin Sheikh Ibrahim Ɗahiru Usman Bauchi, sun ziyarci Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda PhD,CON, domin yi mashi ta'aziyyar rasuwar Tsohon Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari. Tawagar ƙarƙashin jagorancin ɗan Shehin Malamin Ɗariƙar Tijjaniyya Khalifa Ibrahim Ɗahiru Bauchi sun ziyarci Gwamnan ne a gidan gwamnatin jihar Katsina a yau Lahadi 20 ga watan Yuli 2025. Da yake gabatar da jawabin dalilin ziyarar ta su Khalifa Ibrahim Ɗahiru Bauchi, ya bayyana sun zo ne a madadin mahaifin nasu domin yiwa iyalai, Gwamnan, da kuma a al'ummar jihar Katsina t...
Ji yanda manajan Otal a Ingila ya kirawa Gwamnan Najeriya daya kama daki a otal din ‘yansanda saboda yawan kudin da yaga yana watsi dasu, ya sha ya haukacene

Ji yanda manajan Otal a Ingila ya kirawa Gwamnan Najeriya daya kama daki a otal din ‘yansanda saboda yawan kudin da yaga yana watsi dasu, ya sha ya haukacene

Duk Labarai
Manajan Otal a kasar Ingila ya kirawa Gwamnan Najeriya da yaje otal din ya kama daki yake watsi da kudi 'yansanda inda yayi tunanin ya haukacene. Gwamnan ya je otal dinne dan yayi bikin zagayowar ranar Haihuwarsa. Inda ya rika watsi da takardin Fan 50 da fan 10. Da 'yansandan suka je otal din, saida abokan gwamnan wanda suma gwamnoni 2 ne da suka ke tayashi murna auka shiga tsakani inda suka cewa 'Yansandan ba mahaukaci bane.
Muna binciken Gwamnoni masu ci 18>>Inji EFCC

Muna binciken Gwamnoni masu ci 18>>Inji EFCC

Duk Labarai
Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC ta bayyana cewa, suna binciken gwamnoni masu ci dake kan kujerunsu a halin yanzu haka guda 18. Shugaban EFCC din, Ola Olukoyede ne ya bayyana hakan a ganawarsa da manema labarai a Legas ranar Juma'a data gabata. Yace a yanzu suna kan binciken gwamnonin ne amma idan suka sauka daga mukaman su na gwamnoni za'a shiga mataki na gaba a binciken.