Friday, July 3
Shadow

Duk Labarai

Yadda ake kulacca

Duk Labarai
Kulacca 1) Vaseline ko cream2) garin misil3) garin sandal4) garin farce5) ambar6) matan arewa7) madaran turare kaman Kala uku da farko zaki samu tukunya ki daura a murhu sai kisa Vaseline ko cream dinda zakiyi amfanin dashi sai kibari sai ya narke kidan xuba ruwa kadan sai ya hade sai ki sa garin misil da garin sandal kina juyawa sai sun hade sai ki dauko ambar ki zuba ki juya ki sa matan arewa ki juya sai kisa garin farce kina juyawa sai yayi kauri sai ki zuba madaran turaren duka sai ki sauke ya huce sai kisa a robobi.

Yadda ake shinkafa da miya

Duk Labarai
YADDA AKE SHINKAFA DA MIYA Kayan hadi :- ShinkafaAttaruhuAlbasaKoren tattasaiKwaiPlantainMangyada Yadda ake hadawa :- Dafarko uwargida zaki dora ruwa awuta idanyatafasa saiki zuba shinkafa,idantayi rabin dahuwa,saiki sauke kiwanketa kitace kimayar tukunya kisa ruwa kadan yadda zai turarata,ammafa karyayi yawa don ba ason shinkafar tacabe saiki rage wuta. Saiki dauko attaruhu kiwanke ki jajjaga, saiki albasa itama ayankata yankan tsaye kiwanketa ki barta akwando tasane,sannan ki dauko koren tattasai kiyankashi ki ajje agefe, saiki dauko plantain ki bare kiyankata,saiki koma kan shinkafarki idanta turara saiki sauke kibarta a tukunyar tadan sha isaka kafin ki zuba a plaks,saiki dauko kasko ko tukunya kizuba mai kisoya plantain dinnan ki ajje agefe, sannan ki dauko tukunyar daz...

Yadda ake dambun kifi

Duk Labarai
YADDA AKE DAMBUN KIFI Kayan hadi – Kifi – Attarugu – Albasa – Tafarnuwa – Sinadarin dandano – Garin curry – Gishiri – Man gyada Yadda ake hadawa – A wanke kifin a gyara shi sosai, sai a dora tukunya a kan wuta, a zuba kifin da kayan kamshi da kayan dandano da tafarnuwa da sauransu. – A zuba ruwa kadan sai a bar shi ya dan dahu kadan, sai a sauke. – A kwashe ya sha iska sai a saka a turmi a daka shi har sai ya daku yadda ake so, a kwashe a ajiye a gefe. – Sai a daka attarugu da albasa a hada da kifin a gauraya sosai. – Zuba sinadarin dandano da garin curry a ciki sai a jujjuya su hadu sosai. – A dora tukunya a wuta sai a zuba man gyada kadan a soya yadda ake so. Shi ke nan sai ci.

Rayuwar Sayyadina Umar Da Ayyukansa Na Yada Addinin Musulunci

Duk Labarai
Cikakken Sunansa da Asalinsa Sunansa Umar Dan Khaddabi Dan Nufail Dan Abdul Uzza Dan Rayahi Dan Abdullahi Dan Kurdi Dan Razahi Dan Adiyyu Dan Ka’abu Dan Lu’ayyu Dan Galibu al Adawi al Kurashi. Ya hadu da Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama a zumunci ta wajen kakansa na Takwas, wato Ka’abu Dan Lu’ayyu, wanda shi ne kakan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama na bakwai. Mahaifiyarsa ita ce Kanwar Abu Jahli, Hantamah diyar Hisham Dan Mughirah daga kabilar Makhzum. Haifuwarsa: An haifi Sayyidina Umar Radiyallahu Anhu bayan yakin nan da aka fi sani da Harbul Fijar, a shekara ta Arba’in da uku kafin hijira. Don haka Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama ya girme shi da shekaru goma cif. Siffarsa da Dabi’unsa: An siffanta Sayyidina Umar Radiyallahu Anhu da cewa, mutum...
DPO din ‘yansanda ya yanke jiki ya fadi ya mùtù

DPO din ‘yansanda ya yanke jiki ya fadi ya mùtù

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} DPO na ofishin 'yansanda dake Ijanikin a CSP Bolaji Olugbengajihar Legas ya mutu. Rahotanni sun ce yana zaune a ofishinsa kawai ya yanke jiki ya fadi ya mutu tun kamin a kaishi Asibiti. Tuni dai aka kai gawarsa zuwa Mutuware. Lamarin ya farune ranar 17 ga watan Oktoba. Zuwa yanzu dai hukumar 'yansandan bata ce uffan kan lamarin ba.
Hotuna: Kalli yanda matashi dan fafutuka Khalid ya koma bayan da Hukumar DSS ta sakoshi, an tsareshi tsawon makonni 11 saboda yin zanga-zangar tsadar rayuwa a Kaduna

Hotuna: Kalli yanda matashi dan fafutuka Khalid ya koma bayan da Hukumar DSS ta sakoshi, an tsareshi tsawon makonni 11 saboda yin zanga-zangar tsadar rayuwa a Kaduna

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Matashi Khalid Aminu kenan a wadannan hotunan bayan da wanda suka nuna yanda yake kamin a kamashi da kuma yanda ya koma bayan an sakoshi daga hannun hukumar tsaro ta kasa, DSS. An kamashi ne dai bayan da ya shiga yin zanga-zangar tsadar rayuwa da aka yi a baya kuma ya shafe makonni 11 a tsare inda gwamnati ta tuhumeshi da tunzura jama'a a kotu, saidai yayi nasara akan gwamnatin. Ya wallafa bayanai a shafinsa na sada zumunta inda yake kara tabbata...
Mun cire tallafi daga Man fetur da Dala gaba daya>>Gwanatin Tarayya

Mun cire tallafi daga Man fetur da Dala gaba daya>>Gwanatin Tarayya

Duk Labarai
Gwamnatin tarayya a hukance ta sanar da cire tallafin man fetur dana dala. Ministan kudi, Wale Edun ne ya bayyana haka a wajan wani taro da aka yi da bankin Duniya a Abuja kan ci gaban da Najeriya take samu. Ya kara da cewa tallafin ya lakumewa Najeriya kudaden da suka haura Naira Tiriliyan 10. Ya bayyana cewa, zasu kawo saukin rayuwa da samun ayyukan yi ga 'yan Najeriya ta hanyar samar da basukan gine-gine wadan za'a rika karba akan kudin ruwa da bai wuce kaso 1 cikin 100 ba.