Wednesday, April 8
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyo: Duk da Sadiya Haruna ta yi ikirarin cewa ba Gfresh bane ya sake aurenta ba, Wannan Bidiyon ya nuna alamar cewa Gfresh ne ya aureta

Kalli Bidiyo: Duk da Sadiya Haruna ta yi ikirarin cewa ba Gfresh bane ya sake aurenta ba, Wannan Bidiyon ya nuna alamar cewa Gfresh ne ya aureta

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A wani Bidiyo da aka ga Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta na waya da sabon angonta da aka daura musu aure yayin da ake mata kwalliya, wasu na cewa kamar muryar Garba. An ji tana magana dashi tana cewa, an daura? Yana ce mata Eh an daura. Saidai a yayin wasu suka ce Gfresh ne amma wasu aun ce bashi bane duk da muryar ta yi kama da tashi. Gfresh dai ya bayyana cewa, shine ya sake auren Sadiya Haruna amma ita ta fito tace bashi bane. https://www.tiktok.c...
Kalli Hotuna: Sarkin Kano, Muhammad Sanusi  II ya hadu da tsohon kocin Chelsea, Thomas Tuchel

Kalli Hotuna: Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya hadu da tsohon kocin Chelsea, Thomas Tuchel

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya hadu da Tsohon kocin Chelsea, Thomas Tuchel a birnin landan na kasar Ingila. Babu wata cikakkiyar sanarwa game da me ya hada su ko me auka tattauna amma lamarin ya dauki han kula a kafafen sada zumunta.
Karka Dauka Adawace: Da gaske ana wahala a Najeriya>>Atiku ya gayawa Tinubu

Karka Dauka Adawace: Da gaske ana wahala a Najeriya>>Atiku ya gayawa Tinubu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP a shekarar 2023, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyanawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu cewa da gaske ana wahala a Najeriya. Atiku yace rashin tunani da zumudi yasa gwamnatin Tinubu ta cire tallafin man fetur wanda tun daga wancan lokaci gwamnatin ta jefa 'yan Najeriya ramun talauci da fatara Wanda har yanzu basu fito ba. Atiku yace a kokarin kawar da wahalar da gwamnatin ce ta jawo ta da kanta, Gwamnatin Tinubu ta yi kokarin biyan m...
Mawakiyar Najeriya, Tems zata yi waka a wajan wasan karshe na gasar Cin kofin Duniya na Kungiyoyi da za’a buga an jima da dare tsakanin Chelsea da PSG

Mawakiyar Najeriya, Tems zata yi waka a wajan wasan karshe na gasar Cin kofin Duniya na Kungiyoyi da za’a buga an jima da dare tsakanin Chelsea da PSG

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Mawakiyar Najeriya, Tems zata yi waka a wajan gasar cin kofin Duniya na kungiyoyi da za'a buga an jima da daddare tsakanin Chelsea da PSG. Zata yi wakar ne a yayin hutun rabin lokaci. Wasan dai ana tsammanin zai yi zafi sosai.
Kalli Bidiyo: Yanda Sadiya Haruna ta fito tace wallahi Tallahi Bata koma gidan Gfresh ba, dan mutunci ta aura, Tace idan bai daina cewa shine ya aureta ba zata yi kararsa

Kalli Bidiyo: Yanda Sadiya Haruna ta fito tace wallahi Tallahi Bata koma gidan Gfresh ba, dan mutunci ta aura, Tace idan bai daina cewa shine ya aureta ba zata yi kararsa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A karshe dai, Sadiya Haruna ta fito ta karyata Gfresh al-amin kan ikirarin da yake cewa wai ya mayar da ita gidansa. .Sadiya Haruna ta fito tace Gfresh Karya yake kuma ya daina abinda yake yi idan ba haka ba zata yi kararsa. Tace kuma kada ya kashe mata aure mutane sai kiranta suke suna tambaya. Shidai Gfresh Yace shinw ya mayar da auren Sadiya Haruna. https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/photo/7526302993331785016?_d=secCgYIASAHKAESPgo8T4lkKE9b...
Kalli Bidiyon inda Gfresh ya bayyana cewa Ya mayar da matarsa, Sadiya Haruna, An ga Matarsa ‘Yar Yola na ta Fushi, yanata Lallashinta amma taki Hakura

Kalli Bidiyon inda Gfresh ya bayyana cewa Ya mayar da matarsa, Sadiya Haruna, An ga Matarsa ‘Yar Yola na ta Fushi, yanata Lallashinta amma taki Hakura

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, ya mayar da matarsa, Sadiya Haruna bayan rabuwarta da Best Choice. Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa inda yace amma Sadiya tace kada ya gayawa kowa. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7526244923708935480?_t=ZM-8xzNCsE6oz8&_r=1 A wani Bidiyonsa kuma, An ga Gfresh da Amaryarsa 'Yar Yola inda yace tana fushi wai dan ya dawo da Sadiya Haruna. Ya gaya mata cewa, iyayensu suna da Kishi...
Na ji dadin Fitowar Jam’iyyar ADC>>Inji Shugaban Ma’aikatan Fadar shugaba Tinubu,  Femi Gbajabiamila, Ji dalilinsa

Na ji dadin Fitowar Jam’iyyar ADC>>Inji Shugaban Ma’aikatan Fadar shugaba Tinubu, Femi Gbajabiamila, Ji dalilinsa

Duk Labarai
ADC: Gamaiyar am’iyyun adawa abu ne mai kyau da zai kare Najeriya daga mulkin jam'iyya ɗaya tilo– Gbajabiamila. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, ya bayyana cewa haɗin gwiwar jam’iyyun adawa tare da amincewa da jam’iyyar ADC a matsayin jam'iyyar su na kalubalantar jam’iyya mai mulki babban ci gaba ne da zai taimaka wajen ƙarfafa dimokuraɗiyya a ƙasar. Gbajabiamila ya bayyana haka ne a ranar Asabar yayin da yake zantawa da manema labar...
Hukumar Kwastam a Najeriya ta kama Kwantena cike da Zqrmalùlun jakai har guda dubu goma

Hukumar Kwastam a Najeriya ta kama Kwantena cike da Zqrmalùlun jakai har guda dubu goma

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Rahotanni daga Hukumar Kwastam ta Najeriya tace sun kama Kwantena cike da Zarmalulun Jaki har guda dubu 10. Shugaban hukumar Adewale Adeniyi ta bakin me magana da yawun hukumar, Abdullahi Maiwada ne ya bayyana hakan a wata sanarwa. Yace sun kama kwantenarne a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja bayan samun bayanan sirri. Yace wannan lamari ya sabawa doka dan kuwa an haramta safarar sassan jikin namun daji a Najeriya. Yace sun mika zarmalulun jakin a hannun huku...
Hotuna: Yanda shugaba Tinubu ya dawo daga kasar Brazil

Hotuna: Yanda shugaba Tinubu ya dawo daga kasar Brazil

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo daga Kasar Brazil inda ya halarci taron kungiyar kasashen BRICS. Manyan jami'an Gwamnati ne suka karbeshi a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe dake Abuja. Me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ya tabbatar da dawowar shugaban kasar. Yace daga cikin wadanda suka karbi shugaban kasar a filin jirgi akwai ministan kasafin kudi, Atiku Bagudu, Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle, babban me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Nuhu Ribadu, jigo a jam'iyyar APC, Ibrahim Masari, da tsohon gwamna jihar Sokoto, Aliyu Wamakko. Kamin kasar Brazil, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya fara ziyartar kasr Saint Lucia ne.
Buhari ko da ya zama shugaban kasa irin abincin da talakawa ke ci yake ci, irin su Wake, Tuwo, koko da kosai da sauransu>>Inji Garba Shehu

Buhari ko da ya zama shugaban kasa irin abincin da talakawa ke ci yake ci, irin su Wake, Tuwo, koko da kosai da sauransu>>Inji Garba Shehu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon me magana da yawun tsohon shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa, ko da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya zama shugaban kasa irin abincin da talakawa ke ci shima yake ci. Garba Shehu ya bayyana hakane a wani littafi da ya wallafa wanda ya kunshi irin abinda ya faru a lokacin da yayi aiki a matsayin me magana da yawun tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Garba Yace jim kadan bayan zaman Buhari shugaban kasa, an sanar dashi cewa, an ware Naira Mil...