Sunday, December 21
Shadow

Duk Labarai

‘Yan Najeriya na Daf da yi maka Bore irin wanda ba’a taba ganin irinsa ba muddin baka dauki mataki akan lokaci ba>>’Yan majalisar Wakilai suka shafawa fuskarsu toka suka gayawa shugaba Tinubu Gaskiya

‘Yan Najeriya na Daf da yi maka Bore irin wanda ba’a taba ganin irinsa ba muddin baka dauki mataki akan lokaci ba>>’Yan majalisar Wakilai suka shafawa fuskarsu toka suka gayawa shugaba Tinubu Gaskiya

Duk Labarai
'Yan majakisar Wakilai musamman wadanda suka fito daga jihohin da matsalar tsaro ta yi kamari sun gayawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dauki mataki akan lokaci ko kuma mutane na Daf da giwa Gwamnatin sa Bore. 'Yan majalisar sun bayyana takaici kan kasa magance marsalar tsaro a kasar nan duk da kashe makudan kudaden da suka kai Naira Tiriliyan 19.7 akan tsaron a tsakanin shekarun 2015 zuwa 2019. An fara tattaunawar ne biyo bayan korafin harin da aka kai kan Giwa Barak a jihar ta Borno da kuma kashe-kashen da ake yi a Jihohin Borno da Yobe. Dan majalisa, Ahmed Satomi ya fara yin maganar a zaman majalisar inda sauran 'yan majalisar da yawa suka nuna damuwa sa alhini. Kakakin majalisar, Godswill Akpabio yace ya kamata a bar maganar siyasa a dakatar da wannan matsalar tsarom
Kwamishina ya mayar da Naira miliyan 301 ragowar kuɗin ciyarwar azumi a Jigawa

Kwamishina ya mayar da Naira miliyan 301 ragowar kuɗin ciyarwar azumi a Jigawa

Duk Labarai
Kwamishina ya mayar da Naira miliyan 301 ragowar kuɗin ciyarwar azumi a Jigawa. Kwamishinan ayyuka na musamman na jihar Jigawa, Auwalu Danladi Sankara, ya mayarwa baitul malin jihar Naira miliyan 301 da su ka yi ragowa bayan kammala shirin ciyarwa na watan Ramadan bana. Sankara ya sanar da mayar da kudaden ne a yayin taron majalisar zartarwa na jiha wanda gwamna Malam Umar Namadi ya jagoranta. Kudin sun yi ragowa ne biyo bayan ware naira biliyan 4.8 da gwamnatin jihar Jigawa ta baiwa ma’aikatar don shirin ciyar da abinci, wanda ya kunshi dukkanin kananan hukumomi 27 da kuma cibiyoyi kusan 700 na ciyarwa. An ba da rahoton cewa, shirin wanda wani kwamiti ya jagoranta, ya ciyar da mutane sama da 5,550 a kullum a tsawon kwanaki 29 na azumi. Majalisar zartaswar jihar ta yaba ...
Ji yanda Karamin yaro dan shekaru 18 ya dirkawa ‘yan mata 10 ciki a cikin watanni 5,  An kaiwa Kwamishiniyar mata ta jiharsa Korafin yaron tace lamarin yafi karfinta

Ji yanda Karamin yaro dan shekaru 18 ya dirkawa ‘yan mata 10 ciki a cikin watanni 5, An kaiwa Kwamishiniyar mata ta jiharsa Korafin yaron tace lamarin yafi karfinta

Duk Labarai
Wani matashi dan shekaru 18 ya dirkawa mata 10 ciki a cikin watanni 5. Yaron an kaishi wajan wani dan kasuwane dan ya koya masa kasuwanci daga kauyensu a jihar Anambra, saidai watanni 3 da kaishi wajan me gidan nasa ya dirkawa diyar me gidan ciki sannan ya dirkawa dayar yarinyar shagon me gidan ciki itama. Dalilin hakane me gidan ya tattara mai kayansa ya koreshi ya mayar dashi kauye. Saidai watanni biyu bayan komawarsa kauyen, a camma ya dirkawa 'yan mata 8 ciki. Mahaifiyarsa ce da kanta ta kaiwa kwamishiniyar mata da walwala ta jihar, Ify Obinabo korafi inda tace dan nata ya zamar mata annoba da ta ganshi da mace sai ta ji gabanta na faduwa. Kwamishiniyar matar tace ta sa yaron a gaba inda ta tambayeshi ko akwai wani magani da yake amfani dashi ne wajan yaudarar mata k...
DSS sun kama Shugaban Kungiyar Daliban Najeriya bayan da yayi zargin dan shugaban kasa, Seyi Tinubu yasa an mai dukan kawo wuka

DSS sun kama Shugaban Kungiyar Daliban Najeriya bayan da yayi zargin dan shugaban kasa, Seyi Tinubu yasa an mai dukan kawo wuka

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Hukumar 'yansandan Farin kaya ta DSS ta tsare shugaban daliban Najeriya, Atiku Abubakar Isa bayan da ya zargi cewa dan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bashi Naira Miliyan 100 dan ya goyi babanshi, Bola Ahmad Tinubu amma yakiya. Atiku ya kuma zargi dan shugaban kasar, Seyi Tinubu da daukar nauyin sawa a masa dukan kawo wuka. Sahara reporters tace ta samu cewa Atiku na hannun hukumar DSS tun ranar Talata. Rahoton yace kamen nasa ya zo ne a daidai lokacin da ake bikin rantsar...
‘Yan Najeriya na fama da wahala da Talauci sai mun tashi tsaye>>Akpabio ya gayawa Sauran Abokan aikinsa Sanatoci

‘Yan Najeriya na fama da wahala da Talauci sai mun tashi tsaye>>Akpabio ya gayawa Sauran Abokan aikinsa Sanatoci

Duk Labarai
Kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio ya jawo hankalin abokan aikinsa Sanatoci kan cewa 'yan Najeriya na cikin Wahala. Ya bayyana hakane a cikin jawabinsa na farko bayan komawar majalisar hutun da ta yi. Yace abinda ya kamata su mayar da hankali akai shine baiwa maganar tsaro, Inganta rayuwar mutane, da bangaren Makamashi. Yace ya kamata su taimakawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu wajan kawar da matsalar da wahalar da 'yan Najeriya suke ciki. r
2027 : Allah ya fada Mani cewa nine shugaban kasa mai zuwa>>Fasto Tunde

2027 : Allah ya fada Mani cewa nine shugaban kasa mai zuwa>>Fasto Tunde

Duk Labarai
2027 : Allah ne ya fad@ Mani cewa nine shugaban kasa mai zuwa__Fasto Tunde Daga Barista Nuraddeen Isma'eel "Babban malamin addinin kirista a Nijeriya Fasto Tunde, ya shaidawa mabiyan shi a cikin coci cewa, Allah ya fada mashi kuma yaji da kyau! Akan cewa shine shugaban kasar Nijeriya mai zuwa a zaben kakan bana mai zuwa ta 2027 . "Biyo bayan sanar da shi da Allah yayi, yasa baiyi kasa a gwiwaba na wurin zuge miliyan 100 a domin sayen fam din Takarar shugaban kasar Nijeriya."