Friday, May 15
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon inda Amaechi yake cewa su ‘yan siyasar Najeriya sun san da wahalar da talakawa ke ciki amma ba ta damesu ba kuma ba zasu daina satar kudin talakawa ba

Kalli Bidiyon inda Amaechi yake cewa su ‘yan siyasar Najeriya sun san da wahalar da talakawa ke ciki amma ba ta damesu ba kuma ba zasu daina satar kudin talakawa ba

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan jihar Rivers kuma tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana takaicinsa game da yanda Talakawa ke tsammanin wai shuwagabanni zasu gyara halinsu. Yace dole sai an yi juyin juya hali wanda kuma yace bai samuwa cikin sauki dole sai an zubar da jini. Amaechi yace dukansu basu wuce mutane tsakanin dubu 20 zuwa dubu 100 ba amma gashi mutane miliyan 200 sun barsu sai gasa musu aya a hannu suke. Yace korafi da shirya taruka ana ta kokawa kan satar shuwagabanni ba zai sa su daina satar kudin gwamnati ba. Amaechi yace in ba talaka tashi yayi tsaye ya kwatarwa kansa 'yanci ba, babu wani gyaran da za'a samu. https://twitter.com/General_Somto/status/1940863403717021976?t=NuKcSCG4MHQ6TLu-ILAmuw&s=19 Amaechi ya bayyana hakane a wajan wani taron siyasa da aka ...
Kalli Bidiyon daya daga cikin Wadanda suka yi ta’asa a jihar Benue da aka kama, Kuma ba Bafulatani bane

Kalli Bidiyon daya daga cikin Wadanda suka yi ta’asa a jihar Benue da aka kama, Kuma ba Bafulatani bane

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan daya daga cikin maharan jihar Benue ne da aka kama wanda suka kashe mutane dama da 100. Rahoto ya bayyana cewa, shi ba Bafulatani bane. Da farko dai an dorawa Fulani alhakin harin kasancewar jihar na fama da rikicin manoma da makiyaya. https://twitter.com/Waspapping_/status/1940732436746588444?t=LA9LuC2n3dlXz0CC8D2_rQ&s=19 Saidai dama bincikene kawai zai tabbatar da su wanene suka kai ainahin harin.
Gaba dayan mu ‘yan siyasa dake sace kudin Naira bamu wuce mutane dubu 20 ba, kuma ba zamu daina ba>>Inji Rotimi Amaechi

Gaba dayan mu ‘yan siyasa dake sace kudin Naira bamu wuce mutane dubu 20 ba, kuma ba zamu daina ba>>Inji Rotimi Amaechi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi yace gaba dayansu 'yan siyasar kasarnan dake satar kudin talakawa basu wuce tsakanin dubu 20 zuwa dubu 100 ba. Yace amma 'yan Najeriya mutane Miliyan 200 sun kasa yadda zasu yi dasu. Yace dan haka ba sune matsalar kasar ba, 'yan Najeriyar da suka kasa daukar matakin komai sune matsalar kasarnan. Yace suna sanw da wahalar da 'yan Najeriya ke ciki kuma ba zasu daina satar kudin Gwamnati ba sai randa talakawan auka fusata suka fito juyin juy...
Karya ake min ban fita daga APC zuwa ADC har yanzu ni dan APC ne, duk inda Buhari yake muna nan>>Inji Hadi Sirika

Karya ake min ban fita daga APC zuwa ADC har yanzu ni dan APC ne, duk inda Buhari yake muna nan>>Inji Hadi Sirika

Duk Labarai
Tsohon ministan Sufurin jiragen sama, Hadi Sirika ya bayyana cewa, yana nan a APC bai koma jam'iyyar hadakar 'yan Adawa ta ADC ba. Ya bayyana hakane ta shafinsa na X. Sirika yace abin ya bashi mamaki da yaji Wike na cewa, wai ya koma ADC hakanan kuma sai ya ji me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga shima yana cewa ya Koma ADC. Yace kasancewarsu manyan mutane bai yi tsammanin zasu rika yada labarin da bashi da inganci ba. Yace duk inda Buhari yake shima yananan dan haka bai bar jam'iyyar APC ba.
Da Duminsa: Sanata Aisha Binani ta fice daga APC zuwa ADC

Da Duminsa: Sanata Aisha Binani ta fice daga APC zuwa ADC

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun ce sanata A'isha Binani daga jihar Adamawa ta fice daga jam'iyyar APC zuwa ADC ta su Atiku. Hakan na zuwane kwanaki daya da bayyana ADC a matsayin jam'iyyar hadaka ta 'yan adawa dake son kayar da Tinubu a zaben shekarar 2027.
Da Duminsa: Kalli Sabon Ofis din Ganduje bayan sauka daga shugaban APC

Da Duminsa: Kalli Sabon Ofis din Ganduje bayan sauka daga shugaban APC

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} MAI TAGWAYEN OFIS: Bayan Sauka Daga Kujerar Shugabancin APC, Ganduje Ya Halarci Zama A Ofishinsa Na Hukumar Jiragen Sama Na Kasa (FAAN) Duk da dai wata majiya ta bayyana cewa Ganduje ya ajiye mukaminsa na shugabancin APC ne sakamakon rashin lafiya, amma sai ga shi ya samu damar halartar taron hukumar FAAN.
Sai da Buhari yayiwa kasarnan Rugurugu, Kiris ya rage ta talauce sannan ya mika min>>Inji Tinubu

Sai da Buhari yayiwa kasarnan Rugurugu, Kiris ya rage ta talauce sannan ya mika min>>Inji Tinubu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa ya karbi mulki Najeriya na daf da talaucewa. Ya bayyana hakane a kasar Saint Lucia a yayin ganawa da 'yan Najeriya mazauna kasar. Shugaba Tinubu yace amma yanzu Najeriya ta dawo hayyacinta anata walwala. Yace sun dauki matakan gyara sosai wanda suka dora kasar kan Turbar ci gaba.
Kotu ta yankewa dan Tiktok dake saka kayan mata hukuncin daurin shekara 1 a gidan yari

Kotu ta yankewa dan Tiktok dake saka kayan mata hukuncin daurin shekara 1 a gidan yari

Duk Labarai
Kotu ta yanke wa ɗan Tiktok mai saka rigar mama da wanka akan titi hukuncin shekara ɗaya a gidan yari. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Kotun Majistiri mai lamba 21 dake zamanta a Gyadi-gyadi, karkashin jagorancin mai sharia Hadiza Muhammad Hassan, ta yanke wa matashinnan Umar Hashim Tsulange da ya kware wajan sanya rigar mama, yana wanka a titi hukuncin zaman Gidan Gyaran Hali na shekara 1, ko biyan tarar Naira 80,000. Freedom Radio ta rawaito cewa kotun ta kuma umarci Tsulangen ya biya Hukumar tace Fina-finai ...
Idan aka bani damar tsayawa takarar shugaban masa a ADC wa’adi 1 kacal zan yi>>Inji Amechi

Idan aka bani damar tsayawa takarar shugaban masa a ADC wa’adi 1 kacal zan yi>>Inji Amechi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa iadan aka bashi damar tsayawa takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC wa'adin mulki daya zai yi. Amaechi ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV inda yace kuma idan suka kafa gwamnati abinda zasu fara yi shime samar da abinci. Amaechi yace babu yanda za'a yi a iya nagance matsalar tsaro idan mutane na cikin yunwa.
Kayar da Tinubu zai mana wahala saboda dukan manyan ‘yan Adawar, Peter Obi da Atiku da sauransu kowa so yake ya tsaya takara>>Inji Datti Baba Ahmad

Kayar da Tinubu zai mana wahala saboda dukan manyan ‘yan Adawar, Peter Obi da Atiku da sauransu kowa so yake ya tsaya takara>>Inji Datti Baba Ahmad

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Mataimakin Peter Obi a takarar zaben 2023, Datti Baba Ahmad ya bayyana cewa kowa a cikin manyan 'yan adawar da suka shiga ADC so yake a bashi takarar shugabancin Najeriya. Ya bayyana hakane a hirar da Daily Trust ta yi dashi inda yace a haka ba zasu iya kayar da Tinubu ba. Yace idan aka lura da Tinubu dai da yayi wahala sannan ya hakura da takara irin su Buhari suka yi sannan daga baya shima ya fito yayi. Yace kamata yayi a saka ci gaban kasa a gaba bawai biyan bukatar...