Friday, May 15
Shadow

Duk Labarai

Da Duminsa: ‘Yansanda sun kama Ma’aikacin hukumar kula da babban birnin teayya, Abuja, FCTA da ake zargin shine ya labartawa ‘yan jarida maganar cewa Wike ya baiwa ‘ya’yansa filaye masu yawa a Abuja

Da Duminsa: ‘Yansanda sun kama Ma’aikacin hukumar kula da babban birnin teayya, Abuja, FCTA da ake zargin shine ya labartawa ‘yan jarida maganar cewa Wike ya baiwa ‘ya’yansa filaye masu yawa a Abuja

Duk Labarai
Rahotanni daga babban birnin tarayya, Abuja na cewa, 'Yansanda sun kama ma'ikacin hukumar dake kula da babban birnin tarayya, Abuja FCTA me suna Mairiga Hassan Shaharu saboda zargin shine ya kwarmatawa 'yan Jarida labarin cewa, Wike ya rabawa 'ya'yansa filaye masu yawa a Abuja. Rahoton yace an kamashine da yammacin ranar Talata kuma iyalansa basu san inda yake ba. Rahoton yace akwai yiyuwar ana can ana azabtar dashi. Mairiga Hassan Shaharu na aiki ne a bangaren dake kula da bayanan masu mallakar filaye a Abuja. Rahoton yace wasu na kusa da Wike sun ce tun bayan da labarin cewa ya mallakawa 'ya'yansa filaye ya bayyana, Wike ya haukace ya rika shan giya fiye da yanda yake sha a baya. Rahoton yace sai zage-zage yake, har matarsa bata tsira ba sai zaginta yake saboda abin ya mas...
Mun Dauki jam’iyyar ADC dan amfani da ita wajan kayar da Gwamnatin Tinubu zabe a 2027>>Inji El-Rufai

Mun Dauki jam’iyyar ADC dan amfani da ita wajan kayar da Gwamnatin Tinubu zabe a 2027>>Inji El-Rufai

Duk Labarai
Tsohon gwamna jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, gamayyar 'yan adawa sun amince da shiga jam'iyyar ADC wadda zasu yi amfani da ita wajan kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zabe a shekarar 2027. El-Rufai ya tabbatar da hakan ne a shafinsa na X sannan ya bayyana cewa, Sun baiwa tsohon ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola mukamin sakataren jam'iyyar na riko. Aregbesola ya bayyana cewa ya amince da wannan mukami da aka bashi kuma jam'iyyarsu ta jama'ace a lokacin zabe da bayan zabe.
Maganar Wike ya baiwa ‘ya’yansa manyan filaye a Abuja: Atiku ne saboda kiyayya yake son batamin suna>>Inji Wike

Maganar Wike ya baiwa ‘ya’yansa manyan filaye a Abuja: Atiku ne saboda kiyayya yake son batamin suna>>Inji Wike

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Ministan babban birnin tarayya, Abuja Nyesom Wike ya zargi dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben shekarar 2023, Alhaji Atiku Abubakar da kala masa sharri. Yace Atiku ne yasa ake shirin bata masa suna da maganar cewa wai 'ya'yansa sun mallaki filaye da yawa a Abuja. Wike ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Lere Olayinka inda yace 'ya'yansa kamar kowane dan Najeriya suna da 'yancin mallakar filaye a ko ina suke so a fadin Najeriya. Yace amma babu gaskiya a rahot...
Kalli Cikakken Bidiyon da ya nuna yanda aka dakko gawar Aminu Dantata daga inda aka mai Sallah a Masallacin Mazon Allah(SAW) har zuwa kabarinsa inda aka binneshi

Kalli Cikakken Bidiyon da ya nuna yanda aka dakko gawar Aminu Dantata daga inda aka mai Sallah a Masallacin Mazon Allah(SAW) har zuwa kabarinsa inda aka binneshi

Duk Labarai
A jiya da magariba ne lokacin kasar Saudiyya akawa Marigayi, Aminu Dantata, Sallah aka kuma binne gawarsa a Madina, kamar yanda ya bar wasiyya. Dangote, da Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, dana Jigawa, Umar Namadi, da Ministan tsaro, Abubakar Badaru wanda ya jagoranci tawagar Gwamnatin tarayya da sauran manyan mutane ne suka halarci wajan jana'izar. Dantata, duk da a Madinane yayi jama'a kai kace a Najeriya ne aka yi jana'aizar tasa. https://www.tiktok.com/@ayzan_multimedia/video/7522161826809908485?_t=ZM-8xgbD0FjM9u&_r=1 Mina fatan Allah ya kai rahama kabarinsa da sauran al'ummar musulmi da suka rigamu gidan gaskiya.
Kalli Bidiyo: Ni dan Darika ne, kada wanda ya sake hadani da Izala, duk wanda ya sake hadani da Izala ban yafe ba>>Inji Tauraron Fim din Hausa>>Tijjani Faraga

Kalli Bidiyo: Ni dan Darika ne, kada wanda ya sake hadani da Izala, duk wanda ya sake hadani da Izala ban yafe ba>>Inji Tauraron Fim din Hausa>>Tijjani Faraga

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Faraga ya nesanta kansa da Izala inda yace shi dan darikar Tijjaniyya ne. Ya bayyana hakane a kafarsa ta Tiktok inda yace duk wanda ya sakw hadashi da Izala bai yafe ba kuma sai Allah ya saka masa. https://www.tiktok.com/@tijjani.faraga3/video/7522097893465951493?_t=ZM-8xgWynA2w6v&_r=1 Ya kara da cewa baya son makiya Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) su rika kallon fim dinsa.
Hotunan Al-Hikma Kafin Alaka Da ‘Yan Fim Da Kuma Bayan Alakarsa Da Su

Hotunan Al-Hikma Kafin Alaka Da ‘Yan Fim Da Kuma Bayan Alakarsa Da Su

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wadannan Hotunan Al-Hikma ne Kafin Alaka Da 'Yan Fim Da Kuma Bayan Alakarsa Da Su Al-Hikima dai ya fara caccakar 'yan Fim ne inda yake cewa kada 'yan siyasa su yadda dasu wajan tallatasu. Yace ''Yañ Fim Sùn Gama Tatikè Yahayà Beĺlo Da Sunan Tallata Shi Ya Zama Shugaban Kasa, Sai Gashi Sun Gudu Sun Baŕ Shì Da Hukumar EFCC" Tuni dai wasu 'yan Fim suka fara mayar masa da martani.
Kalli Bidiyon yanda aka kama Fasto da matar aure turmi da Tabarya

Kalli Bidiyon yanda aka kama Fasto da matar aure turmi da Tabarya

Duk Labarai
Jama'ar gari sun kama wani mutum da aka bayyana a matsayin fasto yana lalata da matar aure turmi da tabarya. Lamarin ya farune a garin Iguomon dake jihar Edo inda ranar Litinin aka ga Bidiyon lamarin na yawo a kafafen sada zumunta. https://www.youtube.com/watch?v=5HO76ByjgOA?si=cW9GGmLyP3Kga89l Mutanen da suka kama faston dai sun masa tsirara dan kunyatashi. Zuwa yanzu ba'a kai ga tantance sunan Faston ba. Hakanan itama matar auren da aka kama an mata tsirara.
Ji yanda shaida a kotu yawa tsohon Ministan sufuri jiragen sama, Hadi Sirika tonon sililin yanda ta turawa diyarsa Fatima Naira Biliyan 1.3

Ji yanda shaida a kotu yawa tsohon Ministan sufuri jiragen sama, Hadi Sirika tonon sililin yanda ta turawa diyarsa Fatima Naira Biliyan 1.3

Duk Labarai
A ci gaba da shari'ar da akewa tsohon Ministan sufuri jiragen sama a zamanin mulkin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, watau Hadi Sirika, Wani shaida da EFCC ta gabatar yawa tsohon Ministan Tonon Silili. A ranar 9 ga watan Mayu ne EFCC ta gurfanar da Hadi Sirik, da diyarsa, Fatima, da mijin diyarsa, Jalal Sule Hamma da kamfaninsu me suna Al Buraq Global Investment Ltd bisa zargin almundahanar kudaden kwangila wadda ba'a yi aikin ba. An gurfanar da su ne a babbar kotun tarayya dake Abuja inda ake kuma zargin Tsohon Ministan da baiwa kamfanin da diyarsa da mijinta suka mallaka kwangila. Shaidan me suna Christopher Odofin ya gayawa kotun cewa aikin na yin gini ne a filin jirgin dake jihar Katsina wanda kuma kamfani daya ake son yayishi. Saidai Hadi Sirika ya raba kwangilar zu...