Kalli Yanda Budurwarsa baturiya ta yi rugu-rugu da wayarsa saboda yaki yadda yayi lalata da ita
Wannan wani dan Najeriya ne dake zaune a kasashen Turawa inda yace Budurwarsa baturiya ta nemi yayi lalata da ita amma yaki amincewa.
Dan haka ta yi rugu-rugu da wayarsa.
Sannan dama a gidanta yake zaune tsakar dare ta koreshi ta kulle kofarta.








