Bidiyo Gwanin Ban Tausai: Muna yin kwanaki 3 bamu ci abinci ba, saida mu sha ruwa>>Inji Wannan Budurwar da ‘yan Uwanta
Wannan wata yarinya ce da 'yan uwanta da mahaifinsu da suke cikin rayuwar kunci inda ko abinci basa iya samu su ci d kyau.
Bidiyon su ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga ana hira dasu suna bayyana irin rayuwe kuncin da suke ciki.
https://twitter.com/Gumsiwada/status/1924763645277249746?t=Xv-AN4UFlxivOuin8g5_HA&s=19
Da yawa dai sun tausya musu da fatan Allah ya fitar dasu daga cikin halin da suke ciki.








