Kalli Bidiyon Lefen Kece Raini da Rarara yawa A’isha Humaira da mutane ke cewa Almubazzaranci ne
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
A yaune aka daura auren shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara da Sahibarsa, A'isha Humaira a birnin Maiduguri na jihar Borno.
Bidiyon lefen da Rarara yawa A'isha Humaira ya bayyana a kafafen sada zumunta inda mutane ke bayyana mabanbanta ra'ayoyi.
Wasu sun yaba inda wasu ke cewa An yi Almubazzaranci.
Kalli Bidiyon a kasa:
https://www.tiktok.com/@arewa_tiktok_com/video/7497204689579117879?_t=ZM-8vpbUvfOJwl&_r=1
https://www.tiktok.com/@arewa_tiktok_com/vi...








