Sunday, January 11
Shadow

Duk Labarai

Gwajin ciwon koda

Duk Labarai
Gwaje-gwaje na ciwon koda suna taimakawa wajen tantance lafiyar koda da kuma gano matsalolin da suka shafi wannan muhimmin sashen jiki. Ga wasu daga cikin manyan gwaje-gwajen da ake amfani da su wajen gano ciwon koda: Gwaje-gwajen Jini Creatinine: Abin Da Ake Dubawa: Matsayin creatinine a cikin jini. Creatinine wani sinadari ne da ake samarwa yayin amfani da tsokoki, kuma yana fitowa daga jiki ta hanyar fitsari. Mahimmanci: Matakin creatinine mai tsanani yana nuna rashin aiki na koda. Blood Urea Nitrogen (BUN): Abin Da Ake Dubawa: Matsayin urea nitrogen a cikin jini. Urea yana samarwa yayin rarraba sunadarai kuma koda suna fitar da shi daga jiki. Mahimmanci: Matsayin BUN mai tsanani yana iya nuna matsalolin aiki na koda. Estimated Glomerular Filtration ...

Menene maganin ciwon damuwa

Duk Labarai
Babbar Hanyar da masana suka ce ana iya magance damuwa da ita shine motsa ciki. Motsa ciki na da matukar tasiri sosai wajan magance matsalar damuwa, ko da kuwa tafiyace ta mintina 30 ko 5 ma ta isa a kullun. Daina shan giya, masana sunce shan giya yana saka mutum damuwa sosai kuma yana hana yin bacci me kyau. Samun bacci me kyau na da marukar Tasiri wajan maganin matsalar damuwa. Daina Shan Taba: Masana sun bayyana cewa yawanci damuwace ke sa mutane su rika shan taba amma kuma duk da haka tabar bata maganin damuwa sai ma kara saka mutum cikin damuwar, dan haka daina shan taba zai taimakawa me fama da matsalar damuwa. Samun Isashshen Bacci na taimakawa wajan magamce matsalar damuwa. Hakanan cin abinci me gina jiki ma na taimakawa sosai wajan magance matsalar damuwa. Yan...

Alamomin hawan jini

Duk Labarai, Hawan Jini
A mafi yawan lokuta, hawan jini baya nuna wata alama da zata tabbatar mutum ya kamu dashi. Saidai yana kara hadarin kamuwa da cutar zuciya, Shanyewar rabin jiki, da sauran matsaloli masu yawa. Menene Hawan Jini? Hawan Jini yana nufin idan jinin mutum ya taru yayi yawa fiye da yanda ya kamata, wanda hakan zai sa Zuciyar mutum ta yi aiki fiye da yanda ya kamata. Hawan jini, wanda aka fi sani da "high blood pressure" a Turance, yanayi ne da ake samun karuwar matsa lamba na jini a jikin mutum. Wannan yanayi na iya zama mai hadari domin yana iya haifar da matsaloli masu yawa kamar su bugun zuciya, bugun jini (stroke), da sauran matsalolin lafiyar zuciya. Ana auna hawan jini ta hanyar amfani da lambobi biyu, wanda ake kira systolic (lambobin farko) da diastolic (lambobin ƙarshe)...
Babu Alamar Abubuwa zasu yi sauki a gwamnatin Tinubu>>Inji Archbishop Nwaobia

Babu Alamar Abubuwa zasu yi sauki a gwamnatin Tinubu>>Inji Archbishop Nwaobia

labaran tinubu ayau, Siyasa
Wani babban malamin Kiristanci Archbishop Nwaobia ya bayyana cewa babu alamar lamura zasu gyaru a gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. A hirar da wakilin jaridar sunnewsonline suka yi dashi, ya bayyana cewa faduwar darajar Naira akan Dalar Amurka matsala ce babba wadda ta jefa 'yan Najeriya da yawa cikin halin wahala. Yace kuma gwamnatin Tinubu ta kasa samo hanyar warware wannan matsala. Ya kara da cewa, Sam Gwamnatin Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bata da alkibla dan ta kasa dasa tushen ci gaban Najeriya.
Kalli Hotuna: Gidan Mataimakin Shugaban kasar Najeriya ya fi na mataimakin shugaban kasar Amurka kyau

Kalli Hotuna: Gidan Mataimakin Shugaban kasar Najeriya ya fi na mataimakin shugaban kasar Amurka kyau

Duk Labarai
Gidan mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima Wani abin mamaki da ya dauki hankulan 'yan Najeriya shine ganin yanda gidan mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim ya fi na mataimakiyar shugaban kasar Amurka, Kamala Harris kyau. Gidan na Mataimakin shugaban kasar Najeriya an ginashi ne akan Naira Biliyan 21 duk da cewa akwai wani gidan mataimakin shugaban kasar, a yanzu mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima gidaje biyu gareshi. A yayin da ita kuma mataimakiyar shugaban kasar Amurka, Kamala Harris gida daya gareta. Gidan mataimakiyar shugaban kasar Amurka, Kamala Harris. Bayan kashe Naira Biliyan 21 wajan gina sabon gidan na mataimakin shugaban kasar Najeriya da gwamnatin Tinubu ta yi ta kuma kashe Naira Biliyan 2.5 wajan gyara tsohon gidan mataimakin s...