Wednesday, July 1
Shadow

Duk Labarai

SO GAMÒN JINI: Nayi Alƙawarín Aúren Hafsat ‘Yar TikTok, Idan Har Ta Amíɲce, A Cewar Matashi Prince Bilal Basheer

SO GAMÒN JINI: Nayi Alƙawarín Aúren Hafsat ‘Yar TikTok, Idan Har Ta Amíɲce, A Cewar Matashi Prince Bilal Basheer

Duk Labarai
SO GAMÒN JINI: Nayi Alƙawarín Aúren Hafsat 'Yar TikTok, Idan Har Ta Amíɲce, A Cewar Matashi Prince Bilal Basheer. "Ni dan asalin jahar Zamfara ne, na kuma shirya tsaf tare da tsarkake niya, dòmiɲ mu rufawa juna asiri akan auran Hafsat, tare da biyan sadaki kamar yadda addinin musuluɲci ya tanada, inji matashin kamar yadda ya bayyana a shafinshi na Facebook. Wace shawara zaku bashi?
Kalli bidiyon hafsat lawancy tsirara

Kalli bidiyon hafsat lawancy tsirara

Duk Labarai
Bayan bayyanar bidiyon tsiraici na shahararriyar 'yar Tiktok, Babiana, an sake samun wata 'yar Tiktok itama me suna, Hafsat Baby ko ace Hafsat Lawancy Bidiyonta ya bayyana. Hafsat dai shahararriyace wadda suke bidiyo tare da Lawancy inda ta samo sunanta. https://twitter.com/anasko__sheka/status/1837630672560660741?t=TuH1LLalAvFXaNhXO8umQg&s=19 Fitar Bidiyon ta ya jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta inda akai ta Allah wadai da kuma jan hankali. Allah ya kyauta Ga wadanda basu ga bidiyon ba sai su danna nan
Ban zama shugaban Najeriya don tara kuɗi ko cin wata riba ba – Tinubu

Ban zama shugaban Najeriya don tara kuɗi ko cin wata riba ba – Tinubu

Duk Labarai
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya tabbatar wa 'yan ƙasar cewa gwamnatinsa za ta mayar da hankali wajen kawo muhimmin sauyi a harkar ci gaban ƙasar, da samar da abinci da makamashi da tsaro da ilimi da kuma tsarin tattalin arziki mai ɗorewa. Yayin da yake ganawa da ƙungiyar tsoffin jagororin majalisar dokokin ƙasar, ƙarƙashin jagporacin tsohon shugaban majalisar dattawan ƙasar, Sanata Ken Nnamani, shugaba Tinubu ya ce bai zama shugaban Najeriya domin cin wata riba ta ƙashin kai ba, face don bauta wa ƙasar. ”Ban zama shugaban Najeriya, don samun kuɗi ko cin wata riba ba, na zo ne don yi wa ƙasa aiki, kan haka ne nemi ƙuri'un 'yan Najeriya kuma suka ba ni'', in ji shugaban ƙasar, kamar yadda Bayo Onanuga mataimakinsa na musamman kan kafofin yaɗa labarai, ya bayyana cikin wata sanarwa. ...
Taron Barayine a cikin gwamnatin Najeriya ta yanzu dan haka kada kuyi tsammanin su kawo muku gyara>>Inji Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo

Taron Barayine a cikin gwamnatin Najeriya ta yanzu dan haka kada kuyi tsammanin su kawo muku gyara>>Inji Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo

Duk Labarai
Tsohon shugaban kasa,Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, barawo wanda ya saba rashawa da cin hanci ba zai taba kawo ci gaban kasa ba. Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi. Obasanjo yace akwai wasu cikin bangaren zartaswa da wasu cikin bangaren majalisa da barayi ne ya kamata ace suna daure a gidan yari. Yace wasu 'yan siyasa sun mayar da siyasa a matsayin wuri wanda ba da'a ba sanin ya kamata,yace akwai dan siyasar da ya bashi mamaki saboda ya halasta satar dukiyar jama'a. Sannan akwai wani shima wanda suna taro yayi karya,bayan da aka kammala taron ya tambayeshi me yasa yayi hakan,sai yace masa ranka ya dade ai siyasa kenan. Yace wasu kawai sun mayar da siyasa wurin da ba sa'a ba sanin ya kamata.
Ina sane da ana shan wahala a Najeriya amma ba laifina bane>>Tinubu

Ina sane da ana shan wahala a Najeriya amma ba laifina bane>>Tinubu

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince da cewa ya yadda ana shan wahala a Najeriya. Tinubu ya bayyana hakane a ganawar da yayi da tsaffin shuwagabannin majalisar tarayya wanda Ken Nnamani ya jagoranta. Ya bayyana cewa sakacin gwamnatocin da suka gabata ne ya jefa kasar a halin da take ciki. Yace amma da hadin kai da aiki tare za'a samu ci gaba a Najeriya. Tun bayan da shuyaban kasa,Bola Ahmad Tinubu ya cire tallafin man fetur ne dai Najeriya ta shiga cikin halin matsin tattalin arziki wanda har yanzu bata fita ba.

Alamomin mace mai dadi

Duk Labarai
Mace mai dadi ga wani ba lallai ta zama mai dadi ga wani ba, ma'ana kowane mutum da irin macen da yake so. Amma dai mafi rinjaye ga alamomin mace mai dadi kamar haka: Doguwa. Mazaunanta su zamana suna da madaidaicin girma. Manyan Idanu. Lebe me madaidaicin kauri. Gabanta ya ciko, watau nonuwanta su zama masu madaidaicin girma. Ya zama ta gantsare, watau idan tana tsaye ko tana tafiya, ya zamana kirjinta ta dago sama, bayanta kuma ya daga. Ya zamana diddigenta na da dan madaidaicin kauri. Ya zamana tana da dogon gashi. A wajan dabi'a kuma zaka ganta tana tafiya cikin nutsuwa. Tana da murya me sanyi. Zaka ga fuskarta kamar tana jin bacci. Zaka rika wasa da yatsanta a bakinta.
Jadawalin masu kudin da suka bayar da tallafi ga wanda ambaliyar ruwa ta shafa a Jihar Borno

Jadawalin masu kudin da suka bayar da tallafi ga wanda ambaliyar ruwa ta shafa a Jihar Borno

Duk Labarai
Masu kudi da yawa ne dai suka kai dauki wa mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Borno inda suka basu tallafin kudade da kayan fani. Ga jadawalin masu kudin da kudaden tallafin da suka bayar: 1. Alhaji Aliko Dangote =N2bn (N1bn to be donated to NEMA) 2. Alhaji Aminu Dantata =N1.5bn 3. HE Atiku Abubakar =N100m 4. HE Peter Obi =N50m 5. North East Dev Commission =N3bn 6. The Senate =N54.5m 7. House of Representatives =N100m 8. People’s Democratic Party (PDP) =N25m 9. Borno House of Assembly =N60m 10. Former Senate President Ahmed Lawan =N50m 11. Hon Zainab Gimba =N25m 12. Ibrahim Abba Umar =N50m. 13. Sumaila Satumari =N20m 14. Hon Mallam Gana Kareto =N10m 15. Northern Senators Forum =N10m 16. Senator Barau Jibril =N10m 17. Hon Moh’d A...
Kalli Bidiyo: Yanda akawa wata mata tsirara aka daureta a cikin dakin Otal

Kalli Bidiyo: Yanda akawa wata mata tsirara aka daureta a cikin dakin Otal

Duk Labarai
Wata mata da suka shiga dakin Otal da wani mutum ta tsira da kyar bayan da aka yi zargin yayi yunkurin yin amfani da ita wajan yin tsafi. https://www.youtube.com/watch?v=aUgUuNVrVsY Matar dai ta kurma Ihu wanda hakan ya jawo hanlalin ma'aikatan Otal din suka shiga dakin da gudu inda suka isketa tsirara haihuwar uwarta hannaye da kafafuwanta a daure. Sun dai kwanceta inda suka gargadeta akan bin maza. Lamarin ya farune a Wuse Zone 5, Abuja.