Monday, June 29
Shadow

Duk Labarai

Albashin ‘yan majalisa baya wuce kwanaki 3 ya kare>>Inji Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara

Albashin ‘yan majalisa baya wuce kwanaki 3 ya kare>>Inji Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara

Duk Labarai
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara ya bayyana cewa, Albashin 'yan majalisar tarayya baya wuce kwanaki 3 ya kare. Dogara yayi kira ga 'yan majalisar da su bayyanawa 'yan Najeriya kudaden da ake biyansu dan a daina musu kallon suna samun kudaden da ba haka bane. Yace a lokacin da yake kakakin majalisa yana karbar kasa da Naira Dubu dari hudu a matsayin albashi. Yace kuma yana karbar Miliyan 25 a matsayin alawus, yace bai taba yin amfani da alawus din ba, ya bude asusun ajiya na daban ne inda ya baiwa akawunsa umarnin ya rika yiwa mutane hidima da kudin kuma idan suka kare, ya rika rantowa. Yace dama Albashi shine na dan majalisa a yayin da Alawus kuma na yiwa mutanen da suka zabeka aiki ne. Ya bayyana hakane a wajan wabi taro a Abuja.
INNA LILLAHI WA’INNA ILAHI RAJI’UN: Ta Rasu A Yayin Haihuwa Sakamakon Ťìýàťà Da Aka Yi Mata, Bayan Mahaifiyarta Ta Samu Labarin, Isowarta Asibitin Ke Da Wuya Ita Ma Ta Yanke Jiki Ta Fadi Ta Ŕàśù Bayan Ta Ga Ģàwaŕ ‘Yarta Ta

INNA LILLAHI WA’INNA ILAHI RAJI’UN: Ta Rasu A Yayin Haihuwa Sakamakon Ťìýàťà Da Aka Yi Mata, Bayan Mahaifiyarta Ta Samu Labarin, Isowarta Asibitin Ke Da Wuya Ita Ma Ta Yanke Jiki Ta Fadi Ta Ŕàśù Bayan Ta Ga Ģàwaŕ ‘Yarta Ta

Duk Labarai
INNA LILLAHI WA'INNA ILAHI RAJI'UN: Ta Rasu A Yayin Haihuwa Sakamakon Ťìýàťà Da Aka Yi Mata, Bayan Mahaifiyarta Ta Samu Labarin, Isowarta Asibitin Ke Da Wuya Ita Ma Ta Yanke Jiki Ta Fadi Ta Ŕàśù Bayan Ta Ga Ģàwaŕ 'Yarta Ta.
Hotunan muggan makamai na Naira Biliyan 13.9 da hukumar Kwastam ta kama za’a shigo dasu Najeriya

Hotunan muggan makamai na Naira Biliyan 13.9 da hukumar Kwastam ta kama za’a shigo dasu Najeriya

Duk Labarai
Hukumar kula shigar kaya da fitarsu daga cikin Najeriya, Kwastam ta kama wasu muggan makamai na Naira Biliyan 13.9 a jihar Rivers. An kama makaman tare da harsasai da kayan sawa na gwanjo da miyagun kwayoyi. https://twitter.com/MobilePunch/status/1807827328887623905?t=tCzC8zaWQO6I6aoYlTeuUA&s=19 Shugaban hukumar Kwastam, Adewale Adeniyi ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da yayi ranar Litinin.
Mahaifiyar Tsohon Gwamnan Borno, Ali Modu Sheriff Ta Rasu

Mahaifiyar Tsohon Gwamnan Borno, Ali Modu Sheriff Ta Rasu

Siyasa
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN. Mahaifiyar Tsohon Gwamnan Borno, Ali Modu Sheriff Ta Rasu Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Tsohan Gwamnan Jihar Borno, Hajia Aisa Modu Shariff Rasuwa A Wata Asibiti Dake Abuja, Yau Lahadi Tana Da Shekara 93 A Duniya. Za'a Yi Jana'izarta Gobe Litinin Bayan Kammala Sallar Azahar A Gidan Marigayi Galadima Modu Shariff Dake Kan Hanyar Damboa, Maiduguri Jihar Borno. Allah Ya Jikanta Da Rahama! Daga Jamilu Dabawa

Amfanin ridi da madara

Duk Labarai
Amfanin ridi (sesame) da madara (milk) yana da yawa ga lafiyar jiki. Ga wasu daga cikin amfanin su: Amfanin Ridi: Yana ƙara ƙarfin ƙashi: Ridi yana ɗauke da sinadarin calcium da ke taimakawa wajen gina ƙashi masu ƙarfi. Yana taimakawa wajen rage ƙiba: Yana ƙunshe da sinadaran fiber da antioxidants da ke taimakawa wajen rage nauyi. Kariya daga cututtuka: Ridi yana da sinadarai masu yawa da ke taimakawa wajen kariya daga cututtuka kamar su cutar zuciya da ciwon suga. Yana da sinadarin Vitamin E: Wannan sinadari yana taimakawa wajen inganta fata da kuma ƙwayoyin jiki. Amfanin Madara: Ƙara ƙarfin ƙashi da hakora: Madara tana da sinadarin calcium da ke taimakawa wajen gina ƙashi da hakora masu ƙarfi. Ƙara ƙarfin garkuwar jiki: Madara tana da sinadarin Vitamin D da...