Monday, June 29
Shadow

Duk Labarai

BATUN ŹÀNĢA-ŹÀNĢA: Minista Na So Jama’a Su Ķara Haƙuri Ďomin Tinubu Yana Ķoƙarin Ŕage Matsi

BATUN ŹÀNĢA-ŹÀNĢA: Minista Na So Jama’a Su Ķara Haƙuri Ďomin Tinubu Yana Ķoƙarin Ŕage Matsi

Duk Labarai
BATUN ŹÀNĢA-ŹÀNĢA: Minista Na So Jama'a Su Ķara Haƙuri Ďomin Tinubu Yana Ķoƙarin Ŕage Matsi Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga 'yan Nijeriya, musamman matasa masu shirin zanga-zanga, da su yi haƙuri. A halin yanzu wasu 'yan Nijeriya na ta yin shelar cewa za su yi zanga-zangar lumana a ƙarshen wannan watan domin bayyana ɓacin ran su kan matsin tattalin arziki da ake fuskanta a yau. A wata hira da ya yi da BBC Hausa a ranar Asabar, ministan ya ce Gwamnatin Tarayya ta ɗauki wasu muhimman matakai domin magance matsalolin da 'yan Nijeriya ke fuskanta. Ya ce: “Akwai mataki na farko da gwamnati ta ɗauka na a samu a raba kayan abinci ga al'ummar Nijeriya. An kai shinkafa jihohi duka ga baki ɗaya talatin da shida da kuma yankin Abuja.” Ya ƙara...
Yanzu Haka Wasu Ministocin Shugaba Tinubu Ba Sa Iya Ganinsa, Don Su Gaya Masa Matsalar Da Kasa Ke Ciki, Balle Kuma ‘Yan Majalisar Dokokin Kasar Da Ba Su Da Damar Ganawa Da Shi Domin Su Tattauna Matsalar Al’umma, Inji Sanata Ndumi

Yanzu Haka Wasu Ministocin Shugaba Tinubu Ba Sa Iya Ganinsa, Don Su Gaya Masa Matsalar Da Kasa Ke Ciki, Balle Kuma ‘Yan Majalisar Dokokin Kasar Da Ba Su Da Damar Ganawa Da Shi Domin Su Tattauna Matsalar Al’umma, Inji Sanata Ndumi

Duk Labarai
Yanzu Haka Wasu Ministocin Shugaba Tinubu Ba Sa Iya Ganinsa, Don Su Gaya Masa Matsalar Da Kasa Ke Ciki, Balle Kuma ‘Yan Majalisar Dokokin Kasar Da Ba Su Da Damar Ganawa Da Shi Domin Su Tattauna Matsalar Al'umma, Inji Sanata Ndumi Sanatan ya kara da cewa wannan ita ce babbar matsalar dake damun wannan gwamnatin ta Tinubu a halin yanzu, domin duk kofofin da za ka bi ka gana da shi a kulle suke. Me za ku ce ? Daga Muhammad Kwairi Waziri
WATA SABUWA: Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasaroriɲ da aka samu a nomaɲ shinkafa, masara da nomaɲ alkama a Najeriya>>Kungiyar Manoma

WATA SABUWA: Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasaroriɲ da aka samu a nomaɲ shinkafa, masara da nomaɲ alkama a Najeriya>>Kungiyar Manoma

Duk Labarai
WATA SABUWA: Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasaroriɲ da aka samu a nomaɲ shinkafa, masara da nomaɲ alkama a Najeriya – Kungiyar Manoma. Shugaban ƙungiyar manoma ta Nąjeriya (AFAN), Arc. Kabir Ibrahim ya bayyana céwa shigo da kayan abinci ba tare da haraji ba, zai haifar da tabarbarewar nasarorin da aka samu wajen noman masara da shinkafa da alkama a cikin gida. Menene ra'ayinku?
DAMBARWAR MASARAUTAR KANO: Lauyoyin Sarki Aminu Ado Bayero Sun Janye Daga Tsaya Masa

DAMBARWAR MASARAUTAR KANO: Lauyoyin Sarki Aminu Ado Bayero Sun Janye Daga Tsaya Masa

Duk Labarai
DAMBARWAR MASARAUTAR KANO: Lauyoyin Sarki Aminu Ado Bayero Sun Janye Daga Tsaya Masa Daga Bashir Gasau Babbar Kotun Jihar Kano me Lamba 7 dake zamanta a sakatariyar Audu Baƙo, ƙarƙashin jagorancin me shari'a Amina Adamu Aliyu, ta ce tana da hurumin sauraron ƙarar da Gwamnatin Kano da sauran wasu ɓangarori suka shigar. Alkaliyar ta bayyana hakan ne a lokacin da take yin ƙwarya-ƙwaryar hukunci akan batun hurumin kotun, a yayin zaman kotun na yau Alhamis harma ta ayyana ranar 15 ga watan nan da muke ciki a matsayin ranar da za ta ci-gaba da sauraron Shari'ar. Toh sai dai bayan ƙwarya-ƙwaryar hukuncin kotun, Lauyoyin Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero suka fice daga kotun harma kuma bayyana cewa, zasu je su zauna da sarkin domin neman sabbin lauyoyin da zasu ci-gaba da tsaya...
Ban Taba Zuwa Gidan Sadiya Haruna Ba, Bare Har Na Ci Abinci Tare Da Yin Bacci A Gidanta, Cewar Alkalin Da Ya Yanke Mata Hukuncin Watanni Shida A Gidan Yari

Ban Taba Zuwa Gidan Sadiya Haruna Ba, Bare Har Na Ci Abinci Tare Da Yin Bacci A Gidanta, Cewar Alkalin Da Ya Yanke Mata Hukuncin Watanni Shida A Gidan Yari

Duk Labarai
Ban Taba Zuwa Gidan Sadiya Haruna Ba, Bare Har Na Ci Abinci Tare Da Yin Bacci A Gidanta, Cewar Alkalin Da Ya Yanke Mata Hukuncin Watanni Shida A Gidan Yari Alkali Mukhtar Dandago ya ci gaba da cewa Sadiya ta yi hakan ne don kawai ta bata masa suna a idon duniya. Idan ba a manta ba dai, a wata hira da aka yi da Sadiya Haruna ne ta bayyana cewa Alkalin da ya yanke mata hukuncin watanni shida a gidan yari har gidan ta yana zuwa, kuma ta dafa masa abinci har ma ya yi bacci. Me za ku ce? Alkali Mukhtar Dandago ya ci gaba da cewa Sadiya ta yi hakan ne don kawai ta bata masa suna a idon duniya. Idan ba a manta ba dai, a wata hira da aka yi da Sadiya Haruna ne ta bayyana cewa Alkalin da ya yanke mata hukuncin watanni shida a gidan yari har gidan ta yana zuwa, kuma ta dafa masa abinc...