Kalli Wani tsohon Bidiyo na Nazir Ahmad Sarkin Waka da ya dauki hankula
Wani tsohon Bidiyo na Nazir Ahmad sarkin Waka ya dauki hankula a shafukan sada zumunta inda aka ganshi yana waka.
An dai alakanta Bidiyon da cacar bakin data faru tsakanin Naziru da 'yan Cryptocurrency.
https://twitter.com/Sarki_sultan/status/1801689450407153913?t=-OBcTlZ4iLyr0blpkOjhrw&s=19
Ko me zaku ce?






