Saturday, December 14
Shadow

Hadiza Gabon

DA ƊUMI-ƊUMI: Jarùmar Kannywood Hadiza Gabon Tasa An Kama Jarumi Zahraddeen Sani

DA ƊUMI-ƊUMI: Jarùmar Kannywood Hadiza Gabon Tasa An Kama Jarumi Zahraddeen Sani

Hadiza Gabon, Kannywood, Zaharaddeen Sani
DA ƊUMI-ƊUMI: Jarùmar Kannywood Hadiza Gabon Tasa An Kama Jarumi Zahraddeen Sani. Hadiza Aliyu Gabon ta sa an kama jarumi Zaharaddeen sani a jihar Kaduna, rahotanni sun bayyana cewa yanzu haka suna can Police Station a na kan tattaunawa. Kamun dai ya biyo bayan kalaman da yayi a wani martani ga Hadiza Gabon inda ya ce, daga kan su Hadiza aka fara zagin ƴan masana’antar kannywood saboda shigar da sukeyi da mu’amalarsu da wasu dake wajen masana’antar ta kannywood. Me zaku ce?
Rainin Wayo Ne Ma Hadiza Gabon Ta Ce Kada Mata Su Shigo Harkar Fim, Saboda Masana’antar Fim Ta Yi Mata Komai A Rayuwa, Kuma Daga Kan Irinsu Ne Aka Fara Jawowa Masana’antar Fim Zagi A Gari, Cewar Zaharaddeen Sani

Hadiza Gabon, Kannywood
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rainin Wayo Ne Ma Hadiza Gabon Ta Ce Kada Mata Su Shigo Harkar Fim, Saboda Masana'antar Fim Ta Yi Mata Komai A Rayuwa, Kuma Daga Kan Irinsu Ne Aka Fara Jawowa Masana'antar Fim Zagi A Gari, Cewar Zaharaddeen Sani
Idan Har Kina Sha’awar Shigowa Harkar Fim Amma Ba Ki Shigo Ba Tukun, To Ki Rufawa Kanki Asiri Ki Je Ki Yi Aure Ya Fi Miki, Shawarar Hadiza Gabon Ga ‘Yan Mata Masu Sha’awar Shiga Harkar Finafinan Hausa

Idan Har Kina Sha’awar Shigowa Harkar Fim Amma Ba Ki Shigo Ba Tukun, To Ki Rufawa Kanki Asiri Ki Je Ki Yi Aure Ya Fi Miki, Shawarar Hadiza Gabon Ga ‘Yan Mata Masu Sha’awar Shiga Harkar Finafinan Hausa

Hadiza Gabon, Kannywood
IDAN KUNNE YA JI. Idan Har Kina Sha'awar Shigowa Harkar Fim Amma Ba Ki Shigo Ba Tukun, To Ki Rufawa Kanki Asiri Ki Je Ki Yi Aure Ya Fi Miki, Shawarar Hadiza Gabon Ga 'Yan Mata Masu Sha'awar Shiga Harkar Finafinan Hausa. Daga Rariya.
Hotuna:Hadiza Gabon ta bayyana ainahin shekarunta yayin da take murnar zagayowar ranar haihuwarta

Hotuna:Hadiza Gabon ta bayyana ainahin shekarunta yayin da take murnar zagayowar ranar haihuwarta

Hadiza Gabon, Kannywood
Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta inda tace ta cika shekaru 35. Hadiza ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda kuma masoya da abokan arziki suka yi ta tayata murna. Da yawa dai masu murnar ranar haihuwarsu basu cika bayyana shekarunsu ba, amma Hadiza Gabon ta yi ta maza ta bayyana cewa shekarunta 35. Ko da yake a hakan ma wasu da yawa sukan karyata. Daga cikin abokan aikin Hadiza Gabon: Shamsu Dan iya ya tayata Murna inda ya saka hotonsu tare a shafinsa da yi mata fatan Alheri: Sauran wanda suka taya Hadiza Gabon murna sun hada da Dj Abba, Hassan Giggs, da dai sauransu.