Sirrin tsayuwar nono ga budurwa
Mafi yawanci budurwa tana tasowa ne da nonuwanta a tsaye. Amma wsu dalilai sukan sa nonuwan su kwanta.
Saidai budurwa ta sani cewa, idan tana da karancin shekaru, misali, daga 10 zuwa 15 nonuwanta basu gama girma ba, dan haka kada ta damu kanta da tsayuwar nonuwa ko karin girmansu.
Ta dakata tukuna har sai jikinta ya kammala girma, nonuwan sun kammala fitowa gaba daya.
Mafi yawan lokuta Nonuwan mace suna gama girma ne idan ta kai shekaru 18, saidai wasu matan nonuwansu na kara fitowa waje su kara girma har zuwa su kai shekaru 20 zuwa 25.
dan haka idan mace tana tsakanin shekaru 10 zuwa 20 ko 25 kada ta yi gaggawar nemanaganin kara girman nono, ta jira tukuna ta ga nonuwan nata su gama girma.
Kuma a sani mafi yawanci mata suna gadon girman nono ne a wajen iyayensu, idan mahai...