Wata Sabuwa: Kalli Bidiyon Wasu ‘yan Madigo dake tiktok ya bayyana
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"addons":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
A yayin da ba'a dade da dambarwar fita Bidiyon wasu masu yin Tiktok tsirara ba, a halin yanzu kuma wasu sabbin Bidiyon 'yan Tiktok ne 'yan mata na madigo ya sake bayyana.
Bidiyo dai na ta yawo inda ake jin muryar wata na kuka da zargin wadda take so ta yaudareta.
Abinda hutudole ya fahimta shine lamarin ya faru ne tsakanin wata me suna Maryam Sadik da kuma masoyiyata wadda akale kina da Pinki.
An dai ji muryar dukansu kowace ta na magana da kokaw...