Monday, January 13
Shadow

Sunaye

Sunayen matan manzon Allah(SAW)

Manzon Allah (Sallallahu Alaihi wasallam)
Ga Sunayen Matayen Manzon Allah(Sallallahu Alaihi Wasallam) kamar haka: Khadijah Bint Khuwaylid. Sawdah Bint Zam'ah ibn Qays. A'ishah Bint Abi Bakr al-siddiq. Hafsah Bint Umar. Zaynab Bint Jahsh. Umm Habibah bint Abi Sufyan. Maymunah Bint Al-Harith. Safiyyah Bint Huyayy ibn Akhtab. Allah ya kara yadda dasu. Khadijah itace matar Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ta farko wadda ya aura yana da shekaru 25 a Duniya kuma bai kara auren wata ba har sai da ta rasu. Itace ta haifi duka 'ya'yan Annabi(SAW) in banda Ibrahim. Bukhari ya ruwaito daga A'isha tana cewa, duk cikin matan manzon Allah(SAW) ta fi yin kishi da Khadijah duk da bata zauna da ita ba, dalili kuwa shine yanda manzon Allah (SAW) yake yawan ambatonta.

Sunayen mata kyawawa

Sunaye
Ga sunayen mata kyawawa kamar haka: Fatima. Nafisa. Bilkisu Halima. Shamsiyya. Shafa'atu. Raliya. Ramlatu. Rukayya. Zahara. Sahara. Maryam. Maimuna. Mufeeda. Khadija. Fadila. Fiddausi. Hafsa. Faiza. Salamatu. Rufaida. Saratu. Safiya. Farida. Amira. A'isha. Habiba. Suwaiba. Amina. Hannatu. Hafiza. Rahama. Hassana. Usaina. Lubna. Rasheda Karima. Lubabatu Zainab. Jidda Ummukhulsum. Naja'atu. Sultana. Fauziyya. Nawwara. Sa'adatu. Yasmin. Atika. Nabila Sakina. Salima Sumayya. Sulaim. Saudat. Hanifa. Jamila. Khausar. Umaima. Widad. Nasreen. Afifa. Juwairiyya. Basma Ummi Momi Umma. Hauwa. Iftihar...

Sunayen jarirai maza

Sunaye
Ga sunaye Jarirai maza kamar haka: Baby boy Jafar Aliyu Muhammad Suraj Habib Zakariyya Sani Salahu Zaharadeen. Bashir Mukhtar Dauda Adam Hudu Khalil Ibrahim Lawal Khamis Mansir. Musa Isa Nasiru Falalu Muhammad Jalal. Ishaq Yahya Rabi'u Yunus Hasan Ahmad Umar Ukhasha Lukman Faizu Shamsu. Yusha'u Isma'il. Abdullahi. Aminu. Nuhu. Abdulhadi. Ma'aruf. Anas. Kabir Saifullahi. Garba. Abubakar. Zailani.

Menene sunan awara da turanci

Sunaye
Sunan Awara da turanshi shine Soybean cake. Awara na daya daga cikin abunci masu arha da ake amfani dasu wajan kawar da yunwa cikin gaggawa a arewacin Najeriya. Hakanan ana cin awara dan marmari. Kasancewar ana amfani da waken suya ne wajan yinta, yana taimakawa sosai wajan gina jiki.

Menene sunan alkama da turanci

Sunaye
Sunan Alkama da turanci shine wheat. Ana sarrafa Alkama ta hanyoyi daban-daban a al-adu daban-daban na Duniya. Misali a Arewacin Najeriya, ana sarrafa alkama a yo tuwon furfushe, Burabusko, Fankaso, Fulawa da sauransu. Alkama na daya daga cikin abubuwan daka fi ci a fadin Duniya baki daya.

Ingantattun sunaye na musulunci

Sunaye
Ga wasu daga cikin ingantattun sunayen Musulunci tare da ma'anoninsu: Sunayen Maza: Muhammad: Sunan Annabi Muhammad (SAW), yana nufin "wanda ake yawan yabawa". Ahmad: Wata ma’ana ta Annabi Muhammad (SAW), yana nufin "wanda aka fi yabawa". Ali: Sunan Sayyidina Ali, yana nufin "mai daraja" ko "mai girma". Hassan: Sunan jikan Annabi Muhammad (SAW), yana nufin "mai kyau". Hussain: Sunan jikan Annabi Muhammad (SAW), yana nufin "mai kyau karami". Abdullah: Yana nufin "bawan Allah". Umar: Sunan Sahabin Annabi, yana nufin "mai tsawon rai" ko "rayuwa". Usman: Sunan Sahabin Annabi, yana nufin "mai kariya" ko "mai juriya". Yusuf: Sunan Annabi Yusuf (AS), yana nufin "Allah ya ƙara". Sunayen Mata: Fatima: Sunan 'yar Annabi Muhammad (SAW), yana nufin "me tsarki". ...

Nickname masu dadi

Sunaye
Ga wasu Nickname masu dadi kamar haka: Amore Babe Beloved Cherished Darling Dearest Dreamboat Heart Heartthrob Honey Honey Bear Honey Bunny Honey Pie Love Lovebird Lovebug Lovey Lovey-Dovey My All My Angel My Everything My Heart My King My Life My Love My One My Prince My Star My Sunshine My World Precious Romeo Smitten Snuggle Bear Soulmate Sparky Stud Muffin Sugar Sugar Bear Sugar Pie Sunshine Sweetheart Sweetie Sweetie Pie Treasure True Love Angel Eyes Babe Magnet Buttercup Casanova Charming Cupcake Cutie Cutie Pie Darling Heart Dear Enchanting Forever Love Handsome Heartbeat Honey Love Hot Stuff Jel...

Jerin sunayen masoya

Soyayya, Sunaye
Sunayen da Masoya ke amfani dasu na da yawa, ya danganta mace ce ko Namiji? Kowane masoyi zai so ya fadawa Masoyinsa kalma me dadi da zata faranta masa rai ta koma kara musu shaukin juna. Ga wasu jerin sunayen masoya da zaku so gayawa junanku. Misali idan budurwar ka tace maka sweety, kai kuma kana iya ce mata Chakuleti. Akwai irin su Honey ko Farin cikina. Za kuma a iya kiran maaoyi da Madara, ko Burger. Namiji yana so a kirashi da prince ita ma zata so ka mayar mata da princess. Zaki iya ce masa Yarima, kai kuma ka kirata da gimbiya. Idan kina son tsokanarsa, zaki iya ce masa dan ta matsisi, Kai kuma zaka iya ce mata lubiya. Kana iya ce mata wutar lantarki ne. Kana iya kiranta da Lollipop kema kina iya kiransa da hakan. Kana iya kiranta da Kankana, ko Ma...

Sunayen mata masu dadi

Kalaman Soyayya, Soyayya, Sunaye
SUNA YEN YARA MATA DA MA,ANRSUWARE SUNAN DA KAKE SHA,AWA KASAWADIYARKI/KI.-------------------1.Eeman (imani)2.Ameerah (gimbiya)3.Ihsan (kyautatawa)4.Intisar (Mai nasara)5.Husna (kyakyawa)6.Mufida (Me amfani)7.Amatullah (Baiwar Allah)8.Ahlam (Me kyawawan mafarkai)9.Saddiqa (Mai gaskiya)10.Sayyada (Shugaba)11.Khairat (Me alkhairi)12.Afaf (Kammamiya)13.Basmah (Murmushi)14.Nasreen (Wata fulawa mai kamahi a gidanaljannah)15.Salima (Mai aminci)16.Rauda (A cikin masjid nabawi)17.Samha (Mai kyau)18.Siyama (Mai azumi)19.Sawwama (Mai yawan azumi)10.Kawwama (Mai Sallar Dare)11.Nuriyyah (Haskakawa)12.Noor (Haske)13.Sabira (Mai hakuri)14.Meead (alkawari)15.Islam (Musulunci)16.Nawal (Kyauta)17.Afrah (Farin ciki)18.Mannal (Wadata)19.Faiza (babban rabo)20.Hannah (Mai tausayi)21.Sajeeda (Mai yawan sallah)2...