Thursday, December 25
Shadow

Cin Abincin Kirsimeti Halal ne>>Inji Tsohon Hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad

Tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad ya bayyana cewa, cin abincin Kirsimeti Halalne.

Ya bayyana cewa ya ji karatu a wajan malam Ibrahim Kalil.

Yace abincin indai halal ne a cishi to dan an baiwa mutum da Kirsimeti zai iya ci.

Karanta Wannan  Jimullar masu laifi 2000 ne suka tsere daga gidajen yarin Najeriya kuma ake nema ruwa a jallo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *