Tuesday, March 10
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMI: Alhaji Atiku Abubakar Ya Dauki Nauyin Karatun ‘Yan Matan Arewa Da Suka Yi Bajinta A Gasar Turanci Ta Duniya Da Aka Gudanar A Birnin Landan

Alhaji Atiku Abubakar Ya Dauki Nauyin Karatun ‘Yan Matan Arewa Da Suka Yi Bajinta A Gasar Turanci Ta Duniya Da Aka Gudanar A Birnin Landan

Atiku zai dauki nauyin karatunsu har zuwa jami’a a duk inda suka ga daman yin karatun karkashin gidauniyarsa na Atiku Abubakar Foundation

Wane fata zaku yi masa?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon abinda Shugaban Amurka, Donald Trump yace akan matar shugaban kasa, Remi Tinubu da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *