
Gwamna Bala Ya Bada Umurnin A Mayarwa Da Almajiran Marigayi Sheikh Idris Dutsen Tanshi Filin Idi Na Games Village Da Aka Kwace A Baya
Wannan na zuwa ne a yayin ziyarar Ta’aziyyar da Gwamnan ya kai zuwa Majalisin Malamin dake Dutsen Tanshi a nan Bauchi.